Tsallaka zuwa abin da ke ciki
Hadisai tare da sharhi

HUKUNCE-HUKUNCE DA MAS'ALOLIN JIHADI

Hadisai 16

Annabi ya gudanar da (Hukuncin) abunda ya buya na Rakumi daga Hafya’a har zuwa Thaniyat Al-wada’a

عن عبد الله بن عمر رضي الله عنهما قال: «أَجْرَى النَّبِيُّ صلى الله عليه وسلم ما ضُمِّرَ مِن الْخَيْل: مِنْ الْحَفْيَاءِ إلَى ثَنِيَّةِ الوَداع، وَأَجْرَى ما لَمْ يُضَمَّرْ: مِنْ الثَّنِيَّةِ إلَى مسجد بني زُرَيْقٍ. قَال ابن عمر: وَكنْتُ فِيمَن أَجْرى. قَالَ سفيان: مِن الْحَفْيَاء إلى ثَنِيَّة الوداع: خمسة أمْيال، أو سِتَّة، ومن ثَنِيَّة الوداع إلى مسجد بني زُرَيْقٍ: مِيلٌ».
An rawaito daga Abdullahi Bn Umar –Allah ya yarda das u- y ace: “Annabi ya gudanar da (Hukuncin) abunda ya buya na Rakumi daga Hafya’a har zuwa Thaniyat Al-wada’a, kuma ya zartar da Hukunci abunda bai kunshi: daga Thaniyat Al-Wada’a har Zuwa Masallacin Bani Zarik, Ibn Umar y ace: kuma na kasance cikin wadanda aka zartarwa, Sufyan y ace: daha hafya’a zuwa Thaniyat Al-wada’a: Mil biyar, ko Shida, kuma daga Thaniyat Al-wada’a zuwa Masallacin Bani Zarik: Mil daya”
Bukhari da Muslim suka Rawaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi

Manzon Allah ya kasance yana cikin shirin Jahadi, kuma ya dau duk matakansa, saboda fadin Allah Madaukakin Sarki: “Ku tanadi shirin Karfi gwargwadon ikonku, na karfin kamar Daurarrun Dawakai da zaku tsorata Makiyan Allah da Makiyanku das u” saboda haka ya kasance, yana horar da dawakai da juriyar yinwa, kuma yana gogar da Sahabbansa kan gasar gudu a kansu don su koyi hawansu, da kai hari da kuma bara, kuma yana nuna musu gwargwadon inda horarren Doki zai iya kaiwa a guje, da wanda ba horarren ba -Kuma su ne Dawakan da akai Musu Horan yinwa da daidaitawa har sukai Karfi- gwargwadon abunda zaikai Mil shida, wanda kuma ba’a yi musu horon ba Mil daya, Abdullahi Bn Umar –Allah ya yarda das hi- ya Kasance daya ne daga cikin Samarin Sahabbai wadan da suke yin hakan.

Madogara

- صحيح البخاري، دار طوق النجاة، ط. 1422هـ. - صحيح مسلم، ط. دار إحياء التراث العربي، تحقيق محمد فؤاد عبد الباقي. - تيسير العلام بشرح عمدة الأحكام، للشيخ عبد الله البسام، ت: صبحي الحلاق، مكتبة الصحابة، الطبعة العاشرة، 1426هـ. - الإعلام بفوائد عمدة الأحكام، لابن الملقن، المحقق: عبد العزيز بن أحمد بن محمد المشيقح، دار العاصمة للنشر والتوزيع، المملكة العربية السعودية الطبعة: الأولى، 1417 هـ - 1997م.

Wannan hadisi a HadeethEnc.com

Ya zowa Annabi -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- wani dan leken Asiri daga cikin Mushirikai, kuma yana cikin tafiya

عن سلمة بن الأكوع رضي الله عنه قال: «أَتَى النَّبِيَّ صلى الله عليه وسلم عَيْنٌ مِنْ الْمُشْرِكِينَ، وَهُوَ فِي سَفَرِهِ، فَجَلَسَ عِنْدَ أَصْحَابِهِ يَتَحَدَّثُ، ثُمَّ انْفَتَلَ، فَقَالَ النَّبِيُّ صلى الله عليه وسلم : اُطْلُبُوهُ وَاقْتُلُوهُ فَقَتَلْتُهُ، فَنَفَّلَنِي سَلَبَهُ». فِي رِوَايَةٍ «فَقَالَ: مَنْ قَتَلَ الرَّجُلَ؟ فَقَالُوا: ابْنُ الأَكْوَعِ فَقَالَ: لَهُ سَلَبُهُ أَجْمَعُ».
An rawaito daga Salamah Bn Al-akwa’a –Allah ya yarda da shi- “wani dan leken Asiri daga cikin Mushirikai Annabi -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi-, kuma yana cikin tafiya, sai ya zauna a wajan Sahabbansa ina zantawa das u, sannan sai ya bace, sai Annabi SAW y ace ku nemo shi ku kasha shi, sai na kasha shi, sai ya bani ganimar Kayansa” a cikin wata riwayar kuma sai y ace: waye ya kasha Mutumin ? sai suka ce: Ibn Al-akwa’a, sai y ace: yana ganimar kayansa baki daya”
Muslim ne ya rawaito shi - Bukhari da Muslim suka Rawaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi

Wannan Hadisin ya na cikin bayani ne kan hukuncin Musulunci ga wanda yake liken Asiri cikin Musulmai daga cikin Kafirai; saboda Salama Bn Al-akwa’a ya bada labarin cewa: “Wani Dan liken Asiri ya zo wa Manzon Allah SAW daga cikin Mushirikai” ankirawo shi da idon Masu liken Asiri; saboda aikinsa da ido yake yi, kuma shi shi halin Manzon Allah SAW a cikin tafiyarsa sai Dan liken Asiri ya zauna a wajen Sahabbansa yana Magana, sai ya bace sai Manzon Allah y ace ku kasha shi sai aka kasha shi, sai na kasha shi, sai ya bani rabon ganimar da ake bayarwa rabon ganima, kuma a kara Masa akan rabonsa, “Ganimarsa” ai abunda ya kasance akansa na lada da kuma Takobi da aka ambace shi das hi, saboda zai rabashi das hi, kuma zai shiga cikin Ganima: dukkan abunda yake kai na Sirdi da kuma kaya, kuma da abunda yake tare da shi na Dabba da kuma Dukiya, kuma da abun yake daure das hi na Zinare da Azurfa.

Madogara

- صحيح البخاري، محمد بن إسماعيل البخاري الجعفي، تحقيق: محمد زهير الناصر، دار طوق النجاة (مصورة عن السلطانية بإضافة ترقيم: محمد فؤاد عبد الباقي)، الطبعة: الأولى 1422هـ. - صحيح مسلم، مسلم بن الحجاج القشيري النيسابوري، تحقيق محمد فؤاد عبد الباقي، دار إحياء التراث العربي، بيروت، الطبعة: 1423هـ. - تأسيس الأحكام، أحمد بن يحيى النجمي، دار علماء السلف، الطبعة: الثانية 1414هـ. - الإلمام بشرح عمدة الأحكام، لإسماعيل بن محمد الأنصاري، دار الفكر، دمشق، الطبعة: الأولى 1381هـ. - عمدة الأحكام من كلام خير الأنام -صلى الله عليه وسلم- لعبد الغني المقدسي، دراسة وتحقيق: محمود الأرناؤوط، مراجعة وتقديم: عبد القادر الأرناؤوط، دار الثقافة العربية، دمشق، بيروت، مؤسسة قرطبة، الطبعة: الثانية 1408هـ، 1988م. - تيسير العلام شرح عمدة الأحكام، عبد الله بن عبد الرحمن البسام، تحقيق: محمد صبحي حلاق، مكتبة الصحابة، الأمارات، مكتبة التابعين، القاهرة، الطبعة: العاشرة 1426هـ. كشف اللثام شرح عمدة الأحكام -محمد بن أحمد بن سالم السفاريني -اعتنى به تحقيقا وضبطا وتخريجا: نور الدين طالب-وزارة الأوقاف والشؤون الإسلامية - الكويت، دار النوادر – سوريا-الطبعة: الأولى، 1428 هـ - 2007 م.

Wannan hadisi a HadeethEnc.com

Manzo tsira da amincin Allah ya raba ganimar yaki: Sai ya baiwa doki kaso biyu, mutum kuma kaso daya.

عن عبد الله بن عمر رضي الله عنهما «أَنَّ رَسُولَ الله صلى الله عليه وسلم قَسَمَ فِي النَّفَلِ: لِلْفَرَسِ سَهْمَيْنِ، وَلِلرَّجُلِ سَهْمًا».
Daga Abdullahi Dan Umar Allah ya yarda dasu- "Manzon Allah ya raba ganimar yaki: Sai yaba doki kaso biyu, mutum kuma kaso daya"
Bukhari da Muslim suka Rawaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi

Abdullahi Dan Umar -Allah ya yarda dasu- yana bada labarin cewa Annabi tsira da aminci su tabbata a gare shi- ya yi rabon ganimar yaki ya bawa doki kaso biyu, mutum kuma kaso daya, kuma alkur'ani yayi nuni da haka inda Allah Madaukaki ke cewa:[Ina rantsuwa da dawaki masu kai hari da asuba, sai su tayar da kura game da shi, sai su shi tsakanin makiya da ita kurar] {al'adiyat 3-5}. Wannan na nuni ga muhimmancin doki a fagen daga. Annabi tsira da amincin Allah yace: [ Akwai alheri ga makwankwadar doki har zuwab ranar kiyama]

Madogara

عمدة الأحكام من كلام خير الأنام -صلى الله عليه وسلم- لعبد الغني المقدسي، دراسة وتحقيق: محمود الأرناؤوط، مراجعة وتقديم: عبد القادر الأرناؤوط، دار الثقافة العربية، دمشق، بيروت، مؤسسة قرطبة، الطبعة: الثانية 1408هـ. صحيح البخاري، محمد بن إسماعيل البخاري الجعفي، تحقيق: محمد زهير الناصر، دار طوق النجاة (مصورة عن السلطانية بإضافة ترقيم: محمد فؤاد عبد الباقي)، الطبعة: الأولى 1422هـ. صحيح مسلم، مسلم بن الحجاج القشيري النيسابوري، تحقيق محمد فؤاد عبد الباقي، دار إحياء التراث العربي، بيروت، الطبعة: 1423هـ. تأسيس الأحكام، أحمد بن يحيى النجمي، دار علماء السلف، الطبعة: الثانية 1414هـ. تيسير العلام شرح عمدة الأحكام، عبد الله بن عبد الرحمن البسام، تحقيق: محمد صبحي حلاق، مكتبة الصحابة، الأمارات، مكتبة التابعين، القاهرة، الطبعة: العاشرة 1426هـ. الإلمام بشرح عمدة الأحكام، إسماعيل بن محمد الأنصاري، دار الفكر، دمشق، الطبعة: الأولى 1381هـ.

Wannan hadisi a HadeethEnc.com

Lallai cewa Manzon Allah SAW ya kasance yana bada ganima ta Musamman ga waxanda ya aika a yakuna ga kawunansu banda rabomsu na sauran runduna

عن عَبْدُ الله بن عمر رضي الله عنهما «أَنَّ رَسُولَ الله صلى الله عليه وسلم كَانَ يُنَفِّلُ بَعْضَ مَنْ يَبْعَثُ فِي السَّرَايَا لأَنْفُسِهِمْ خَاصَّةً سِوَى قَسْمِ عَامَّةِ الْجَيْشِ».
Daga Adullahi Bn Umar -Allah ya yarda da su- "Lallai cewa Manzon Allah SAW ya kasance yana bada ganima ta Musamman ga waxanda ya aika a yakuna ga kawunansu banda rabomsu na sauran runduna"
Bukhari da Muslim suka Rawaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi

Abdullahi Bn Umar -Allah ya yarda da su cewa Manzon Allah SAW Manzon Allah SAW ya kasance yana bada ganima ta Musamman ga waxanda ya aika a yakuna ga kawunansu banda rabomsu na sauran runduna; wannan don qarfafa guiwa da kuma zaburarwa a gare su kan Jahadi

Madogara

- صحيح البخاري، محمد بن إسماعيل البخاري الجعفي، تحقيق: محمد زهير الناصر، دار طوق النجاة، الطبعة: الأولى 1422هـ. - صحيح مسلم، مسلم بن الحجاج القشيري النيسابوري، تحقيق محمد فؤاد عبد الباقي، دار إحياء التراث العربي، بيروت، الطبعة: 1423هـ. - تيسير العلام شرح عمدة الأحكام، عبد الله بن عبد الرحمن البسام، تحقيق: محمد صبحي حلاق، مكتبة الصحابة، الإمارات، مكتبة التابعين، القاهرة، الطبعة: العاشرة 1426هـ. - تأسيس الأحكام، أحمد بن يحيى النجمي، دار علماء السلف، الطبعة: الثانية 1414هـ. - عمدة الأحكام من كلام خير الأنام -صلى الله عليه وسلم- لعبد الغني المقدسي، دراسة وتحقيق: محمود الأرناؤوط، مراجعة وتقديم: عبد القادر الأرناؤوط، دار الثقافة العربية، دمشق، بيروت، مؤسسة قرطبة، الطبعة: الثانية 1408هـ.

Wannan hadisi a HadeethEnc.com

Duk wanda ya kashe wani (a wajen yaqi) yana da kayansa da abun da yake tare da shi na ganima

عن أبي قتادة الأنصاري رضي الله عنه قال: «خَرَجْنَا مَعَ رَسُول الله صلى الله عليه وسلم إلَى حُنَيْنٍ -وَذَكَرَ قِصَّةً- فَقَالَ رَسُولُ الله صلى الله عليه وسلم : مَنْ قَتَلَ قَتِيلاً لَهُ عَلَيْهِ بَيِّنَةٌ فَلَهُ سَلَبُهُ» قَالَهَا ثَلاثاً.
Daga Abu Qatada Al-ansari -Allah ya yarda da shi- ya ce: Mun fita tare da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - zuwa yakin Hunain- sai ya faxi Qissar sai Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Duk wanda ya kashe wani (a wajen yaqi) yana da kayansa da abun da yake tare da shi na ganima"
Bukhari da Muslim suka Rawaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi

Cewa Annabi - SAW- ya ce a ranar Hunain: Duk wanda ya kashe wanda sukai futo na futo kuma yana da Shaida ko Dalili, yana da ganima, wato yana da tufafi da makaman wanda aka kashe, da sulkensa da ya yi yaƙi da shi, da kuma cewa Abu Qatada ya kashe wani mutum, sai ya ce wa waɗanda suke kewaye da shi: Na kashe wani mutum, don haka ya yi rantsuwa Wanda ya san wannan dole ne ya ba da shaida a gare ni, ya faɗi hakan sau uku.

Madogara

1- صحيح البخاري، محمد بن إسماعيل البخاري الجعفي، تحقيق: محمد زهير الناصر، دار طوق النجاة (مصورة عن السلطانية بإضافة ترقيم: محمد فؤاد عبد الباقي)، الطبعة: الأولى 1422هـ. 2- صحيح مسلم، مسلم بن الحجاج القشيري النيسابوري، تحقيق محمد فؤاد عبد الباقي، دار إحياء التراث العربي، بيروت، الطبعة: 1423هـ. 3- خلاصة الكلام شرح عمدة الأحكام، فيصل بن عبد العزيز المبارك، الطبعة: الثانية 1412هـ، 1992م. 4- الإفهام في شرح عمدة الأحكام لابن باز، تحقيق: سعيد القحطاني، مؤسسة عبد العزيز بن باز الخيرية، الرياض، الطبعة: الأولى 1435هـ. 5- الإلمام بشرح عمدة الأحكام، إسماعيل بن محمد الأنصاري، دار الفكر، دمشق، الطبعة: الأولى 1381هـ. 6- تيسير العلام شرح عمدة الأحكام، عبد الله بن عبد الرحمن البسام، دار الميمان، الطبعة: الأولى 1426هـ، 2005م. 7- تأسيس الأحكام، أحمد بن يحيى النجمي، دار المنهاج، الطبعة: 1427هـ.

Wannan hadisi a HadeethEnc.com

Ku jefa 'ya'yan Isma'ilu, saboda mahaifinku maharba ne

عن سَلَمَة بن الأكْوَع رضي الله عنه قال: مَرَّ النبي صلى الله عليه وسلم على نَفَرٍ يَنْتَضِلُون، فقال: «ارْمُوا بَنِي إسماعيل، فإن أبَاكُم كان رَامِياً».
A kan Salamah bn Al-Kuwa - Allah ya yarda da shi - ya ce: Annabi - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya wuce ta gaban wasu gungun mutane suna kokarin, sai ya ce: "Ku jefa 'ya'yan Isma'ilu, saboda mahaifinku maharba ne."
Buhari ne ya rawaito shiDarajaIngantacce ne
Madogara

كنوز رياض الصالحين, بإشراف حمد العمار, دار كنوز إشبيليا, الطبعة الأولى, 1430هـ. نزهة المتقين شرح رياض الصالحين، نشر: مؤسسة الرسالة، الطبعة: الرابعة عشر، 1407هـ 1987م. بهجة الناظرين شرح رياض الصالحين، للهلالي، نشر: دار ابن الجوزي. صحيح البخاري، نشر: دار طوق النجاة (مصورة عن السلطانية بإضافة ترقيم محمد فؤاد عبد الباقي)، الطبعة: الأولى، 1422هـ.

Wannan hadisi a HadeethEnc.com

Allah yaji kan Annabi Musa, hakika an cuce shi sama da wannan sai yayi hakuri

عن عبد الله بن مسعود رضي الله عنه قال: لما كان يوم حُنين آثر رسول الله صلى الله عليه وسلم ناسًا في القِسْمَة، فأعطى الأَقْرَع بن حَابِس مئة من الإبل، وأعطى عُيينة بن حِصن مثل ذلك، وأعطى نَاسًا من أشراف العَرب وآثَرَهُم يومئذ في القِسْمَة. فقال رجل: والله إن هذه قِسْمَة ما عُدل فيها، وما أُريد فيها وجه الله، فقلت: والله لأُخبرن رسول الله صلى الله عليه وسلم فأتيته فأخبرته بما قال، فتغير وجهه حتى كان كالصِّرفِ. ثم قال: «فمن يَعْدِل إذا لم يعدل الله ورسوله؟» ثم قال: «يَرحم الله موسى، قد أُوذي بأكثر من هذا فصبر». فقلت: لا جَرم لا أرفع إليه بعدها حديثًا.
Daga Abdullah bn Masoud - yardar Allah ta tabbata a gare shi - yana cewa: A lokacin da ta kasance ranar Hunayn, Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya zabi mutane don yin rantsuwa. Wancan rana a cikin rabo. Wani mutum ya ce: Wallahi, wannan rabo ne daga abin da aka gyara a cikinsa, kuma abin da nake so a ciki shi ne fuskar Allah. Sannan ya ce: "Wane ne mai adalci idan Allah da Manzonsa ba su yi ba?" Sannan ya ce: "Allah ya yi rahama ga Musa, ya sami rauni fiye da wannan kuma ya yi haƙuri." Don haka na ce: Babu laifi, wanda ba zan ta da wata magana ta kwanan nan ba.
Bukhari da Muslim suka Rawaito shiDarajaIngantacce ne
Madogara

كنوز رياض الصالحين، مجموعة من الباحثين برئاسة حمد بن ناصر العمار، كنوز إشبيليا، الرياض، الطبعة: الأولى 1430هـ، 2009م. بهجة الناظرين شرح رياض الصالحين، سليم بن عيد الهلالي، دار ابن الجوزي، الطبعة: الأولى 1418 هـ، 1997م. تطريز رياض الصالحين، فيصل بن عبد العزيز المبارك، تحقيق: عبد العزيز بن عبد الله آل حمد، دار العاصمة للنشر والتوزيع، الرياض، الطبعة: الأولى 1423هـ، 2002م. نزهة المتقين شرح رياض الصالحين، مجموعة من الباحثين، مؤسسة الرسالة، بيروت، الطبعة: الطبعة الأولى. شرح رياض الصالحين، محمد بن صالح العثيمين، مدار الوطن، الرياض، 1426هـ. دليل الفالحين لطرق رياض الصالحين، محمد علي بن البكري بن علان، نشر دار الكتاب العربي، لم أقف على رقم الطبعة. رياض الصالحين من كلام سيد المرسلين، أبو زكريا محيي الدين النووي، تحقيق ماهر الفحل، دار ابن كثير، دمشق، بيروت، الطبعة: الأولى 1428هـ، 2007م. صحيح البخاري، محمد بن إسماعيل البخاري الجعفي، تحقيق: محمد زهير الناصر، دار طوق النجاة (مصورة عن السلطانية بإضافة ترقيم: محمد فؤاد عبد الباقي)، الطبعة: الأولى 1422هـ. صحيح مسلم، مسلم بن الحجاج القشيري النيسابوري، تحقيق محمد فؤاد عبد الباقي، دار إحياء التراث العربي، بيروت،الطبعة: لا يوجد بيان لرقم الطبعة، 1423هـ.

Wannan hadisi a HadeethEnc.com

A'a, na gan shi a cikin wuta a cikin rigar shuki ko alkyabba

عن عمر بن الخطاب رضي الله عنه مرفوعاً: لما كان يوم خيبر أقبل نَفَرٌ من أصحاب النبي -صلى الله عليه و سلم- فقالوا: فلان شهيد وفلان شهيد. حتى مَرُّوا على رجل فقالوا: فلان شهيد. فقال النبي صلى الله عليه وسلم : "كلا إني رَأَيْتُهُ في النار في بُرْدَةٍ غَلَّهَا أو عباءة".
Daga Umar bn Khattab - Allah ya yarda da shi - tare da isnadi: Idan ya kasance a ranar Khaybar, sai wasu sahabban Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - suka zo suka ce: Don haka haka ma shahidi haka ma shahidi. Har sai da suka zo wucewa ta wani mutum suka ce: Haka kuma haka ma shahidi. Annabi -Daga Umar bn Khattab - Allah ya yarda da shi - tare da isnadi: Idan ya kasance a ranar Khaybar, sai wasu sahabban Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - suka zo suka ce: Don haka haka ma shahidi haka ma shahidi. Har sai da suka zo wucewa ta wani mutum suka ce: Haka kuma haka ma shahidi. Annabi -SAW- ya ce: "A'a, na gan shi a cikin Jahannama ne a cikin rigar kayan gona ko alkyabba."- ya ce: "A'a, na gan shi a cikin Jahannama ne a cikin rigar kayan gona ko alkyabba."
Muslim ne ya rawaito shiDarajaIngantacce ne
Madogara

- رياض الصالحين من كلام سيد المرسلين؛ للإمام أبي زكريا النووي، تحقيق د. ماهر الفحل، دار ابن كثير-دمشق، الطبعة الأولى، 1428ه. - دليل الفالحين لطرق رياض الصالحين؛ لمحمد بن علان الشافعي، دار الكتاب العربي-بيروت. - بهجة الناظرين شرح رياض الصالحين؛ تأليف سليم الهلالي، دار ابن الجوزي- الطبعة الأولى1418ه. - نزهة المتقين شرح رياض الصالحين؛ تأليف د. مصطفى الخِن وغيره، مؤسسة الرسالة-بيروت، الطبعة الرابعة عشر، 1407هـ. - صحيح مسلم؛ للإمام مسلم بن الحجاج، حققه ورقمه محمد فؤاد عبد الباقي، دار عالم الكتب-الرياض، الطبعة الأولى، 1417هـ. - شرح رياض الصالحين؛ للشيخ محمد بن صالح العثيمين، مدار الوطن، الرياض، 1426هـ.

Wannan hadisi a HadeethEnc.com
8 cikin 16
Hadisai 16
  1. Annabi ya gudanar da (Hukuncin) abunda ya buya na Rakumi daga Hafya’a har zuwa Thaniyat Al-wada’a
  2. Ya zowa Annabi -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- wani dan leken Asiri daga cikin Mushirikai, kuma yana cikin tafiya
  3. Manzo tsira da amincin Allah ya raba ganimar yaki: Sai ya baiwa doki kaso biyu, mutum kuma kaso daya.
  4. Lallai cewa Manzon Allah SAW ya kasance yana bada ganima ta Musamman ga waxanda ya aika a yakuna ga kawunansu banda rabomsu na sauran runduna
  5. Duk wanda ya kashe wani (a wajen yaqi) yana da kayansa da abun da yake tare da shi na ganima
  6. Ku jefa 'ya'yan Isma'ilu, saboda mahaifinku maharba ne
  7. Allah yaji kan Annabi Musa, hakika an cuce shi sama da wannan sai yayi hakuri
  8. A'a, na gan shi a cikin wuta a cikin rigar shuki ko alkyabba
  9. Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya shiga Makka a shekarar da aka ci nasara, tare da Mai yawan gafara a kansa, lokacin da ya cire ta, sai wani mutum ya zo wurinsa ya ce: Ibn Khattal yana manne da mayafin Kaaba, sai ya ce: Ku kashe shi
  10. Ya ku mutanen Madina, Ban sameku Batattu ba sai kuma Allah ya shiryar da ku da ni?kuma kun kasance kan ku a rarrabe sai kuma ya hada kanku dani ? kuma kuna talakawa sai Allah ya Azutaku sabida ni?
  11. Yaki Dan yaudara ne
  12. "Kuna da rakuma dari bakwai tare da su ranar tashin kiyama, dukkansu an yi musu dinki
  13. Manzon Allah ya kasance idan ya dora Jagora a rundunar yaki yakan yi masa wasiyya da jin tsoron Allah, da kuma wadanda suke tare da shi na Musulmi da Alkairi, sai ya ce: "kuyi yaki da sunan Allah kuma don Allah, ku yaki wanda ya kafirta da Allah, kuyi yaki kada ku wuce gona da iri kuma kada muyi Musla kuma kada kuma kada ku kashe Yaro, kuma idan ka gamu abokin gabarka daga cikin Mushirikai to kirasu da zuwa abubuwa uku -ko cikin- ko wanne daga ciki suka amsa Maka ka karba daga gare su kuma ka kame hannunka daga barinsu, sannan ka kirasu zuwa ga Musulunci Idan suka amsa maka to ka karba daga gare su, sannan ka kirasu kan su canza daga garinsu zuwa garin Musulunci, kuma ka basu labarin cewa
  14. Babu wata rundunar Yaki ko Sariyya da zatayi yaki har ta samo Ganima, kuma ta dawo Kalau sai ya Kasance sun gaggauta kaso biyu na ukun Ladansu ne, kuma Babu wata Rundunar Yaki ko Sariyya da zata yi tuntube har a raunata wasu daga ciki face an cika musu Ladansu
  15. Duk wanda ya koyi Harbin Kibiya, sannan ya barshi ya Manta, to baya tae da mu, ko kuma hakika yayi Sabo
  16. Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - bai taɓa yaƙar wasu mutane ba har sai ya kirasu (zuwa ga Addini)

Kowane hadisi, daraja, sharhi da fa’ida a nan an nuna su daidai yadda HadeethEnc.com ke wallafa su, bisa sharuɗɗansa na sake wallafawa. Darajar ba ta ambaci wanda ya yanke hukuncin ba. Fassarorin da sharhohin na mawallafansu ne, kuma wasu suna bayyana hukunce-hukunce; masu bitar Sabīl ba su duba su ba. Hadisin Larabci shi ne nassin. Tushe: HadeethEnc.com