عن أبي جُهَيْمِ بْنِ الْحَارِثِ بْنِ الصِّمَّةِ الأنصاري رضي الله عنه مرفوعاً: «لو يعلم المار بين يدي الْمُصَلِّي ماذا عليه لكان أن يَقِفَ أربعين خيرا له من أن يَمُرَّ بين يديه».
قال أَبُو النَّضْرِ: لا أدري: قال أربعين يوما أو شهرا أو سنة.
Daga Abu Juhaim Dan Alharis Dan Simmah mutumin Madina - Allah ya yarda da shi - zuwa ga Annabi: Mai wuce wa ta gaban masallaci da ya san abin da ke kan shi nazunubi, to ya tsaya arba'in shi ne mafi alkhairi da ya wuce ta gaban mai sallah
Bukhari da Muslim suka Rawaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi
Mai yin sallan a gaban Ubangijinsa yake yana ganawa da shi, idan wani ya wuce ta gabasnsa to ya yanke wannan ganawar kuma ya rikita masa sallarsa,don haka zunubin wanda ya janyo matsala cikin sallar mai salla ya zama babba Don haka shari'a ta bayyana cewar da ya san abin da ke kansa na zunubi a dalilin waucewarsa ta gaban masallaci,da ya gwammace ya tsaya cak har lokaci mai tsawo da a ce ya wuce ta gaban mai sallah, gujewa hakan ya zama tilas
Madogara
الإلمام بشرح عمدة الأحكام لإسماعيل الأنصاري، ط1، دار الفكر، دمشق، 1381هـ.
تأسيس الأحكام للنجمي، ط2، دار علماء السلف، 1414هـ.
تيسير العلام شرح عمدة الأحكام للبسام، حققه وعلق عليه وخرج أحاديثه وصنع فهارسه: محمد صبحي بن حسن حلاق، ط10، مكتبة الصحابة، الإمارات - مكتبة التابعين، القاهرة، 1426هـ.
تنبيه الأفهام شرح عمدة لأحكام لابن عثيمين، ط1، مكتبة الصحابة، الإمارات، 1426هـ.
عمدة الأحكام من كلام خير الأنام صلى الله عليه وسلم لعبد الغني المقدسي، دراسة وتحقيق: محمود الأرناؤوط، مراجعة وتقديم: عبد القادر الأرناؤوط، ط2، دار الثقافة العربية، دمشق، بيروت، مؤسسة قرطبة، 1408 هـ.
صحيح البخاري، تحقيق: محمد زهير بن ناصر الناصر، ط1، دار طوق النجاة (مصورة عن السلطانية بإضافة ترقيم: محمد فؤاد عبد الباقي)، 1422هـ.
صحيح مسلم، تحقيق: محمد فؤاد عبد الباقي، دار إحياء التراث العربي، بيروت، 1423هـ.
Wannan hadisi a HadeethEnc.comعن أبي سعيد الْخُدْرِيِّ رضي الله عنه مرفوعًا: (إذا صلَّى أحدكم إلى شيء يَسْتُرُهُ من الناس، فأراد أحد أن يَجْتَازَ بين يديه فَلْيَدْفَعْهُ، فإن أبى فَلْيُقَاتِلْهُ؛ فإنما هو شيطان).
Daga Abu Sa'id Al-Khudri -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Manzon Allah "Idan Xayanku yayi Sallah zuwa wani Abu da zai suturce shi daga Mutane, sai wani ya so ya tsallaka Masa ta gabansa to ya ture shi, idan yaqi turuwa da yayi faxa da shi, saboda shi Shaixan ne"
Bukhari da Muslim suka Rawaito shiDarajaIngantacce ne
Madogara
الإلمام بشرح عمدة الأحكام، لإسماعيل الأنصاري، ط1، دار الفكر، دمشق، 1381هـ.
تأسيس الأحكام للنجمي، ط2، دار علماء السلف، 1414هـ.
تيسير العلام شرح عمدة الأحكام، للبسام، حققه وعلق عليه وخرج أحاديثه وصنع فهارسه: محمد صبحي بن حسن حلاق، ط10، مكتبة الصحابة، الإمارات - مكتبة التابعين، القاهرة، 1426هـ.
تنبيه الأفهام شرح عمدة لأحكام، لابن عثيمين، ط1، مكتبة الصحابة، الإمارات، 1426هـ.
عمدة الأحكام من كلام خير الأنام صلى الله عليه وسلم، لعبد الغني المقدسي، دراسة وتحقيق: محمود الأرناؤوط، مراجعة وتقديم: عبد القادر الأرناؤوط، ط2، دار الثقافة العربية، دمشق ، بيروت، مؤسسة قرطبة، 1408 هـ.
صحيح البخاري، تحقيق: محمد زهير بن ناصر الناصر، ط1، دار طوق النجاة، (مصورة عن السلطانية بإضافة ترقيم: محمد فؤاد عبد الباقي)، 1422هـ.
صحيح مسلم، تحقيق: محمد فؤاد عبد الباقي، دار إحياء التراث العربي، بيروت، 1423هـ.
Wannan hadisi a HadeethEnc.comعن عبد الله بن عُمَرَ وأبي هُرَيْرَةَ وأبي ذر رضي الله عنهم عن النبي - صلى الله عليه وسلم - أنه قال: «إذا اشْتَدَّ الْحَرُّ فَأَبْرِدُوا بالصلاة. فإن شدة الْحَرِّ من فَيْحِ جَهَنَّمَ».
Daga Abdullah bin Omar, Abu Hurairah, da Abu Dharr - Allah ya yarda da su - a kan annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - cewa ya ce: “Idan zafin ya yi zafi sosai, ku yi sanyi tare da addu’a. Jahannama tana da zafi.
Buhari ne ya rawaito shi - Bukhari da Muslim suka Rawaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi
Annabi mai tsira da amincin Allah ya wuce a kan jinkirta sallar azahar lokacin da zafi ya tsananta - wanda yake shi ne numfashi da hasken Wuta - har zuwa lokacin sanyi don kada zafin rana da bakin ciki su shagaltar da shi daga girmamawa.
Madogara
تيسير العلام شرح عمدة الأحكام للبسام، حققه وعلق عليه وخرج أحاديثه وصنع فهارسه: محمد صبحي بن حسن حلاق، ط10، مكتبة الصحابة، الإمارات - مكتبة التابعين، القاهرة، 1426 هـ
تنبيه الأفهام شرح عمدة لأحكام لابن عثيمين، ط1، مكتبة الصحابة، الإمارات، 1426ه
عمدة الأحكام من كلام خير الأنام صلى الله عليه وسلم لعبد الغني المقدسي، دراسة وتحقيق: محمود الأرناؤوط، مراجعة وتقديم: عبد القادر الأرناؤوط، ط2، دار الثقافة العربية، دمشق، بيروت، مؤسسة قرطبة، 1408 هـ
صحيح البخاري، تحقيق: محمد زهير بن ناصر الناصر، ط1، دار طوق النجاة (مصورة عن السلطانية بإضافة ترقيم: محمد فؤاد عبد الباقي)، 1422ه.
صحيح مسلم، تحقيق: محمد فؤاد عبد الباقي، دار إحياء التراث العربي، بيروت، 1423 ه.
Wannan hadisi a HadeethEnc.comعن مَسْلَمَةَ سَعِيدِ بْنِ يَزِيد قال: سألت أنس بن مالك: أكان النبي صلى الله عليه وسلم يُصَلِّي في نَعْلَيْهِ؟ قال: «نعم».
Daga mace musulma Sa'eed bin Yazid, ya ce: Na tambayi Anas bn Malik: Shin Annabi –SAW- yana yin salla a samansa? Sai yace eh.
Buhari ne ya rawaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi
Daya daga cikin halattattun dalilai shi ne sabawa Ahlul Kitabi, da kuma cire duk abin da ya kunshi wahala da abin kunya ga Musulmi.Sa'eed bin Yazid, wanda daya ne daga cikin amintattun mabiya mabiya, ya tambayi Anas bin Malik - Allah ya yarda da shi - a kan maganar Annabi, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi: Shin yana Sallah a cikin takalmansa? Don kafa masa misali? Ko kuma kamar ya shar'anta hakan ne saboda abubuwa masu datti da galibi masu cutarwa a ciki, sai Anas ya amsa masa da cewa: Na'am, ya kasance yana yin sallah a cikin takalminsa, kuma wannan yana daga Sunnoninsa tsarkakakke, kuma wannan bai kebanta da wata kasa ko lokaci ba.
Madogara
تيسير العلام شرح عمدة الأحكام، عبد الله بن عبد الرحمن البسام، تحقيق: محمد صبحي حلاق، مكتبة الصحابة، الأمارات، مكتبة التابعين، القاهرة، الطبعة: العاشرة 1426هـ، 2006م.
تنبيه الأفهام شرح عمدة الأحكام، محمد بن صالح العثيمين، مكتبة الصحابة، الإمارات، الطبعة: الأولى 1426هـ، 2005م.
صحيح البخاري، محمد بن إسماعيل البخاري الجعفي، تحقيق: محمد زهير الناصر، دار طوق النجاة (مصورة عن السلطانية بإضافة ترقيم: محمد فؤاد عبد الباقي)، الطبعة: الأولى 1422هـ.
صحيح مسلم، مسلم بن الحجاج القشيري النيسابوري، تحقيق محمد فؤاد عبد الباقي، دار إحياء التراث العربي، بيروت، الطبعة: 1423هـ.
تأسيس الأحكام، أحمد بن يحيى النجمي، دار المنهاج، الطبعة: 1427هـ.
Wannan hadisi a HadeethEnc.comعن الْبَرَاءِ بْنِ عَازِبٍ رضي الله عنهما قال: «رَمَقْتُ الصلاة مع محمد صلى الله عليه وسلم فوجدت قيامه، فَرَكْعَتَهُ، فاعتداله بعد ركوعه، فسجدته، فَجِلْسَتَهُ بين السجدتين، فسجدته، فَجِلْسَتَهُ ما بين التسليم والانصراف: قريبا من السَّوَاء».
وفي رواية: «ما خلا القيام والقعود، قريبا من السَّوَاءِ».
Daga Bara'u Dan Azib - Allah ya yarda da shi- yace: "Na lura da sallar Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- sai na sami tsayuwarsa, da ruku'unsa, da daidaitonsa bayan ruku'u,da sujjadarsa, da zamansa tsakanin sujjada biyu, da zamansa tsakanin sallama da juyawa: kusan daidai da daidai
Bukhari da Muslim suka Rawaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi
Bara'u Dan Azib -Allah ya yarda da su- yana sifanta sallar Annabi tsira da aminci su tabbata a gare shi- lokacin da yake lura da sallar Annabi yake kwaikwayonsa, ya ambata mana cewa kusan daidai da daidai ayyukansa suke, saboda tsayuwarsa don karatun salla da zamansa na tahiya kusan daidai suke ga ruku'u da daidaito da sujjada baya dadewa a tsaye kuma yayi gajeren ruku'u, ko ya tsawaita sujjada, sannan kuma ya yi gajeriyar tsayuwa ko zama ba, a'a yana yin ko wane rukuni ya dace da ko wanne. Ba ana nufin : tsayuwa da zaman tahiya su yi daidai da ruku'u ko sujjada ba. Abin nufi ba ya yin wani kadan ya dade a wani.
Madogara
تيسير العلام، للبسام، الناشر: مكتبة الصحابة، الإمارات، مكتبة التابعين، القاهرة، الطبعة العاشرة، 1426هـ - 2006 م.
تنبيه الأفهام، للعثيمين، طبعة مكتبة الصحابة الإمارات، مكتبة التابعين، القاهرة، الطبعة الأولى، 1426.
تهذيب اللغة, المؤلف: محمد بن أحمد بن الأزهري الهروي، المحقق: محمد عوض مرعب, الناشر: دار إحياء التراث العربي – بيروت, الطبعة: الأولى، 2001م.
- تأسيس الأحكام، لأحمد بن يحيى النجمي, طبعة دار المنهاج.
صحيح البخاري، لأبي عبد الله محمد بن إسماعيل البخاري، تحقيق محمد زهير بن ناصر الناصر، الناشر: دار طوق النجاة، الطبعة: الأولى 1422هـ.
صحيح مسلم، المحقق: محمد فؤاد عبد الباقي - الناشر: دار إحياء التراث العربي – بيروت.
Wannan hadisi a HadeethEnc.comعَنْ بُسْرِ بْنِ سَعِيدٍ، أَنَّ زَيْدَ بْنَ خَالِدٍ الْجُهَنِيَّ رَضيَ اللهُ عنه، أَرْسَلَهُ إِلَى أَبِي جُهَيْمٍ رَضيَ اللهُ عنه، يَسْأَلُهُ مَاذَا سَمِعَ مِنْ رَسُولِ اللهِ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ فِي الْمَارِّ بَيْنَ يَدَيِ الْمُصَلِّي؟ قَالَ أَبُو جُهَيْمٍ: قَالَ رَسُولُ اللهِ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ: «لَوْ يَعْلَمُ الْمَارُّ بَيْنَ يَدَيِ الْمُصَلِّي مَاذَا عَلَيْهِ لَكَانَ أَنْ يَقِفَ أَرْبَعِينَ خَيْرًا لَهُ مِنْ أَنْ يَمُرَّ بَيْنَ يَدَيْهِ» قَالَ أَبُو النَّضْرِ: لَا أَدْرِي قَالَ: أَرْبَعِينَ يَوْمًا أَوْ شَهْرًا أَوْ سَنَةً؟
Daga Busr Ibnu Sa'id cewa Zaid Ibnu Khalid al-Juhani - Allah Ya yarda da shi -, ya aike shi zuwa wajen Abu Juhaim - Allah Ya yarda da shi -, yana tambayarsa me ya ji daga wurin Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - a sha'anin wanda ya wuce ta gaban mai yin sallah? Abu Juhaim ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: «Mai wuce wa ta gaban mai sallah da ya san abin da ke kan shi na zunubi, to ya tsaya arba'in shi ne mafi alheri gareshi da ya wuce ta gabansa» Abu-al-Nadhr ya ce: Ban sani ba shin ya ce: Kwanaki arba'in ya ce ko wata ko shekara?
Bukhari da Muslim ne suka rawaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya gargaɗar daga wucewa ta gaban wanda yake sallar farilla ko nafila, kuma cewa da wanda yake aikata haka da gangan da ya san abinda zai haɗu da shi na laifi; da a ce ya zaɓi ya tsaya arba'in; to shi ne mafi alheri gare shi da ya wuce ta gabansa. Abu al-Nadhr maruwaicin hadisin ya ce: Ban sani ba ya ce kwanaki arba'in ne ko wata ko shekara.
Fa’idoji
- Haramcin wucewa ta gaban mai yin sallah, idan ba shi da sutra; ko kuma wucewa tsakaninsa da ita idan ya kasance yana da sutra.
- Ibnu Hajar ya ce: An yi saɓani a iyankance haka, an ce idan ya wuce tsakaninsa da tsakanin gwargwadan sujjadarsa, kuma an ce tsakaninsa da tsakaninsa gwargwadan zira'i uku, kuma an ce tsakaninsa da stakaninsa gwargwadan jifan dutse.
- Suyuɗi ya ce: Abin nufi da wucewa ta gabansa yana mai bijirewa, amma da a ce idan ya yi tafiya ta gabansa yana mai tafiya ta fuskar alƙibla to bai zama mai shiga cikin narkon ba.
- Abinda ya fi ga mai yin sallah shi ne kada ya yi sallah a hanyoyin mutane, da kuma guraren da babu makawa sai sun wuce ta gurin, dan kada ya bijirar da sallarsa ga tawaya, kuma a bijro wa mai wucewar ga zunubi, kuma wajibi ne a kansa ya sami sutra da kariya tsakaninsa da tsakanin mai wucewar.
- Ana fahimta daga gare shi cewa zunubin da ya jerantu akan saɓo a lahira ko da ya ƙaranta to mai girma ne daga kowace wahla a duniya duk yanda ta tsananta.
Madogara
صحيح البخاري (1/ 108) (510).
صحيح مسلم (1/ 363) (507).
تيسير العلام، للبسام تيسير العلام (ص184).
تنبيه الأفهام، لابن عثيمين (2/ 239).
الإلمام بشرح عمدة الأحكام، لإسماعيل الأنصاري (1/ 154).
Wannan hadisi a HadeethEnc.comعن طلحة بن عبيد الله رضي الله عنه قال: كنَّا نصلِّي والدواب تمرُّ بين أيدينا فذكرنا ذلك لرسول الله صلى الله عليه وسلم فقال: «مِثْلُ مُؤْخِرَةِ الرَّحْلِ تكون بين يدي أحدكم، ثم لا يضُرُّه ما مر بين يديه».
Daga Xalha Bn Ubaidillahi -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Mun kasance Muna Sallah Kuma Dabbobi suna wucewa ta gabanmu sai muka gayawa Manzon Allah SAW hakan sai ya ce: Kwatankwacin tsinin Mashi yakasance a gabanku, sannan babu damuwa da wanda ya wuce a gabansa"
Muslim ne ya rawaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi
Talha bin Ubayd - Allah ya yarda da shi - ya ce suna yin salla kuma dabbobin za su wuce a gabansu, don haka suka ambaci hakan ga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - kuma ya gaya musu cewa lokacin da yake tsakanin masu sujada da mutanen da suke wucewa a gabansa kamar bayan makiyaya, to hanyar da yake bi ba za ta cutar da shi ba, kuma daya daga cikin fa'idodin abin kiyaye shi ne. Da nisantar abin da aka rasa, da kiyaye zunubi daga masu wucewa, da rashin haifar da abin da yake da wahala da kunyatar da shi.
Madogara
صحيح مسلم، المحقق: محمد فؤاد عبد الباقي، الناشر: دار إحياء التراث العربي، بيروت.
توضيح الأحكام من بلوغ المرام، لعبدالله بن عبد الرحمن البسام، مكتبة الأسدي، مكة ، ط الخامسة 1423هـ.
منحة العلام في شرح بلوغ المرام، تأليف: عبد الله بن صالح الفوزان، ط 1، 1427هـ، دار ابن الجوزي.
Wannan hadisi a HadeethEnc.comعن سَبْرة بن معبد الجهني رضي الله عنه عن النبي صلى الله عليه وسلم قال: «إذا صلى أحدكم، فليسْتَتِر لصلاته، ولو بسهم».
Daga Samra Bn Ma'abad Al-Juhani -Allah ya yarda da shi- daga Manzon Allah SAW ya ce: "Idan xayanku zai yi sallah to ya stuce sallarsa, ko da da Kibiya ne"
Ahmad ne ya rawaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi
Wannan Hadisin yana bayanin Mustahabbanci ga Mai sallah ya sanya Sutura a gabansa, kuma lallai cewa Suturar tana iya yiwuwa da komai da mai Sallah zai kafa shi a gabansa, koda kuwa gajere ne kamar kibiya, kuma a cikin wannan akwai Alamu na sauqin Shari'a da rangwamenta
Madogara
مسند أحمد بن حنبل، لأبي عبد الله أحمد بن محمد بن حنبل، تحقيق أبو المعاطي النوري، عالم الكتب.
سلسلة الأحاديث الصحيحة وشيء من فقهها وفوائدها, أبو عبد الرحمن محمد ناصر الدين الألباني, مكتبة المعارف للنشر والتوزيع، الرياض, الطبعة: الأولى، (لمكتبة المعارف)، عام النشر: 1415 هـ - 1995.
توضيح الأحكام من بلوغ المرام، لعبدالله بن عبد الرحمن البسام، مكتبة الأسدي، مكة ، ط الخامسة 1423هـ .
منحة العلام في شرح بلوغ المرام، تأليف عبد الله بن صالح الفوزان، ط 1، 1427هـ، دار ابن الجوزي، الرياض.
Wannan hadisi a HadeethEnc.comKowane hadisi, daraja, sharhi da fa’ida a nan an nuna su daidai yadda HadeethEnc.com ke wallafa su, bisa sharuɗɗansa na sake wallafawa. Darajar ba ta ambaci wanda ya yanke hukuncin ba. Fassarorin da sharhohin na mawallafansu ne, kuma wasu suna bayyana hukunce-hukunce; masu bitar Sabīl ba su duba su ba. Hadisin Larabci shi ne nassin. Tushe: HadeethEnc.com