Tsallaka zuwa abin da ke ciki
Hadisai tare da sharhi

Idan dayan ku ya tashi zai yi sallah, to ya sanya Sutura idan akwai a gabansa gwargwadon Karshen Siddin Doki yaya, kuma idan babu a gabansa Karshen Sirdin Doki, Saboda Jaki da Mace da Bakin Kare za su iya katse Sallarsa.

عن أبي ذر رضي الله عنه ، قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «إذا قام أحدكم يصلي، فإنه يستره إذا كان بين يديه مثل آخرة الرحل، فإذا لم يكن بين يديه مثل آخرة الرحل، فإنه يقطع صلاته الحمار، والمرأة، والكلب الأسود»، قلت: يا أبا ذر، ما بال الكلب الأسود من الكلب الأحمر من الكلب الأصفر؟ قال: يا ابن أخي، سألت رسول الله صلى الله عليه وسلم كما سألتني فقال: «الكلب الأسود شيطان». وفي رواية من حديث ابن عباس رضي الله عنهما : «يقطع الصلاة المرأة الحائض والكلب».
Daga Abu Dharr - Allah ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah -SAW- ya ce: “Idan dayan ku ya tashi zai yi sallah, to ya sanya Sutura idan akwai a gabansa gwargwadon Karshen Siddin Doki yaya, kuma idan babu a gabansa Karshen Sirdin Doki, Saboda Jaki da Mace da Bakin Kare za su iya katse Sallarsa», sai na ce: Ya Abu Zarr, menene matsalar baƙin kare ko jan kare ko rawaya? Ya ce: Ya dan dan uwana, na tambayi Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - kamar yadda ka tambaye ni, sai ya ce: “Bakin kare shaidan ne.” Kuma a cikin wata ruwaya daga hadisin Ibnu Abbas - Allah ya yarda da su - cewa: "Mace mai haila da kare za su bata sallah."
Abu Daud Ya Rawaito shi - Muslim ne ya rawaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi

Idan mai Sallah ya tsaya a cikin sallarsa, to ya yi Sutura domin sallarsa, mafi girman ta ya zuwa bayan Sirdi, kuma ya zama kashi biyu cikin uku na hannu da zai sanya a gabansa, kuma idan ya bai yi ba tp zai iya bata sallarsa daya daga cikin abubuwa nan uku: mace, kuma an kebance ta a cikin hadisin Abu Dawud da mai jinin Haila watau Babba, jaki, da baƙin kare Idan ya sa sutura a gaban shi, ba zai cutar da shi ba, koda kuwa yana ɗaya daga cikin ukun nan sun ratsa. Abdullahi bn Al-Samit, wanda ya ruwaito hadisin, ya ce: Na ce: Ya Abu Dhar, me ya sa bakar kare ta jan kare ta fi karen rawaya? Wato, me yasa aka yi amfani da wannan kare kawai don yanke sallah ba sauran karnukan ba? Ya ce: Ya dan dan uwana, na tambayi Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - kamar yadda ka tambaye ni, sai ya ce: “Bakar kare ka ce aljan.” Abin da ake nufi da katse Sallah shi ne rashin ingancinsa, kuma a kan haka ne zaunannen kwamitin ya bayar da fatawoyi, kuma wasu malamai suna ganin cewa tana katse girmamawarta da kamalarta, ba wai salla ta zama ba ta da inganci ba.

Madogara

صحيح مسلم، المحقق: محمد فؤاد عبد الباقي، الناشر: دار إحياء التراث العربي، بيروت. سنن أبي داود، للإمام أبي داود تحقيق: محمد محيي الدين عبد الحميد، الناشر: المكتبة العصرية، صيدا، بيروت. توضيح الأحكام من بلوغ المرام، لعبدالله بن عبد الرحمن البسام، مكتبة الأسدي، مكة، ط الخامسة، 1423هـ. منحة العلام في شرح بلوغ المرام، تأليف: عبد الله بن صالح الفوزان، ط 1، 1427هـ، دار ابن الجوزي، الرياض. صحيح الجامع الصغير وزيادته، للألباني، ط3، المكتب الإسلامي، بيروت، 1408هـ. مسند أحمد، تحقيق شعيب الأرنؤوط، الناشر: مؤسسة الرسالة الطبعة الأولى ، 1421 هـ - 2001 م. بلوغ المرام من أدلة الأحكام، لابن حجر، دار القبس للنشر والتوزيع، الرياض، الطبعة: الأولى، 1435 هـ - 2014 م.

Wannan hadisi a HadeethEnc.com
SUNNONIN SALLAH

Kowane hadisi, daraja, sharhi da fa’ida a nan an nuna su daidai yadda HadeethEnc.com ke wallafa su, bisa sharuɗɗansa na sake wallafawa. Darajar ba ta ambaci wanda ya yanke hukuncin ba. Fassarorin da sharhohin na mawallafansu ne, kuma wasu suna bayyana hukunce-hukunce; masu bitar Sabīl ba su duba su ba. Hadisin Larabci shi ne nassin. Tushe: HadeethEnc.com