Ma'anar Hadisin: "ya kasance idan yayi ruku'u yana rarraba Yatsunsa kuma idan yayi Sujada yana haxe Yatsunsa" ai cewa Manzon Allah SAW ya kasance idan ya kasance a Ruku'u yana kama Guiwoyinsa da Tafukan hannayensa kuma yana ya rarrabe tsakanin Yatsunsa; saboda wancan shi ne mafi cikiar ruku'u; kuma shi ne mafi tabbatar faruwar daidaita bayansa da Kansa, kuma amma a cikin Sujada sai ya sanya Tafukan Hannayensa a kan Qasa, kuma ya haxe yatsunsa ta yadda kowanne yana jikin xayan; don saboda ya samu cikar fuskantar Al-qibla da su, kuma shi ne mafi taimakawa kan jurewa a lokacin Sujada
صحيح ابن حبان، تأليف: محمد بن حبان بن أحمد بن حبان، البُستي، تحقيق: شعيب الأرناؤوط، الناشر: مؤسسة الرسالة – بيروت الطبعة: الثانية، 1414 - 1993. صحيح الجامع الصغير وزيادته، تأليف: محمد ناصر الدين الألباني، الناشر: المكتب الإسلامي. سبل السلام شرح بلوغ المرام، تأليف: محمد بن إسماعيل بن صلاح الصنعاني، الناشر: دار الحديث الطبعة: بدون طبعة وبدون تاريخ. توضيح الأحكام مِن بلوغ المرام، تأليف: عبد الله بن عبد الرحمن بن صالح البسام، الناشر: مكتبة الأسدي، مكة المكرّمة الطبعة: الخامِسَة، 1423 هـ - 2003 م. تسهيل الإلمام بفقه الأحاديث من بلوغ المرام، تأليف: صالح بن فوزان بن عبد الله الفوزان، الطبعة: الأولى، 1427 هـ - 2006 م.