Tarin Addu’o’i
الدعاءBitar malamai: ana jira
Wannan rubutu ya fito ne daga laburaren bugu na Sabīl. Bitar malamai a kansa tana ci gaba har yanzu; kowane abu zai ɗauki sunayen masu bitarsa da kwanan wata da zarar malamai biyu sun sa hannu a kansa.
Daftarin fassara: na’ura ce ta yi shi daga Larabci da Turanci, kuma malami ko edita ɗan harshen bai karanta shi ba tukuna. Inda wani layi bai fito fili ba, ku nuna Turancin, ku kuma dogara da Larabcin.
La yukallifu Allahu nafsan illa wusAAaha laha ma kasabat waAAalayha ma iktasabat rabbana la tuakhithna in naseena aw akhtana rabbana wala tahmil AAalayna isran kama hamaltahu AAala allatheena min qablina rabbana wala tuhammilna ma la taqata lana bihi waoAAfu AAanna waighfir lana wairhamna anta mawlana faonsurna AAala alqawmi alkafireena
Allah ba Ya kallafa wa rai fãce ikon yinsa, yana da lãdar abin da ya tsirfanta, kuma a kansa akwai zunubin abin da ya yi ta aikatãwa: "Yã Ubangijinmu! Kada Ka kãmã mu, idan mun yi mantuwa, ko kuma mun yi kuskure. Yã Ubangijinmu! Kuma kada Ka aza nauyi a kanmu, kamar yadda Ka aza shi a kan waɗanda suke a gabãninmu. Yã Ubangijinmu! Kada Ka sanya mu ɗaukar abin da bãbu ĩko gare mu da shi. Kuma Ka yãfe daga gare mu, kuma Ka gãfarta mana, kuma Ka yi jin ƙai gare mu. Kai ne Majibincinmu, sabõda haka Ka taimake mu a kan mutãnen nan kãfirai."
Ma’ana: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi · QuranEnc.com · version 1.2.2. Rubutun boko shi ne wanda Tanzil ke rarrabawa. Sabīl bai duba ko ɗaya daga cikinsu ba.
An nuna shi cikakke, daga Alƙur’ani 2:286. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu. Layukan bugun takarda da ke ƙasa an rubuta su ne don gajeren rubutun.
Rabbana la tuzigh quloobana baAAda ith hadaytana wahab lana min ladunka rahmatan innaka anta alwahhabu
Yã Ubangijinmu! Kada Ka karkatar da zukãtanmu bãyan har Kã shiryar da mu, kuma Ka bã mu rahama daga gunKa. Lalle ne, Kai, Kai ne Mai yawan kyauta.
Ma’ana: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi · QuranEnc.com · version 1.2.2. Rubutun boko shi ne wanda Tanzil ke rarrabawa. Sabīl bai duba ko ɗaya daga cikinsu ba.
An nuna shi cikakke, daga Alƙur’ani 3:8. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu. Layukan bugun takarda da ke ƙasa an rubuta su ne don gajeren rubutun.
Walamma barazoo lijaloota wajunoodihi qaloo rabbana afrigh AAalayna sabran wathabbit aqdamana waonsurna AAala alqawmi alkafireena
Kuma a lõkacin da suka[1] bayyana ga Jãlũta da rundunoninsa, suka ce: "Yã Ubangijinmu! Ka zuba haƙuri a kanmu kuma Ka tabbatar da sãwayenmu, kuma Ka taimake mu a kan mutãnen nan kãfirai."
Ƙarin bayani
[1] Dãwũdu ɗan Ãisha ya gãji annabcin Shamwĩlu da mulkin Ɗãlũta, shĩ ne ya fãra haɗã su a cikin Bani lsrã'ila bãyansa sai ɗansa Sulaimãn ya gãje shi haka nan. Yawan mutãnen Ɗãlũta da suka yi yãƙi kamar adadin mutãnen Badar ne waɗanda suka yi yãƙi tãre da Annabi, tsĩra da aminci su tabbata a gare shi.
Ma’ana: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi · QuranEnc.com · version 1.2.2. Rubutun boko shi ne wanda Tanzil ke rarrabawa. Sabīl bai duba ko ɗaya daga cikinsu ba.
An nuna shi cikakke, daga Alƙur’ani 2:250. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu. Layukan bugun takarda da ke ƙasa an rubuta su ne don gajeren rubutun.
Abu Huraira reported that Allah's Messenger (ﷺ) used to supplicate (in these words):" O Allah, set right for me my religion which is the safeguard of my affairs. And set right for me the affairs of my world wherein is my living. And set right for me my Hereafter on which depends my after-life. And make the life for me (a source) of abundance for every good and make my death a source of comfort for me protecting me against every evil
Fassarar ta buɗaɗɗen tarin bayanai ce, an nuna ta yadda take: ba a ambaci mai fassara ba, ba a tabbatar da haƙƙoƙinta ba, kuma babu wanda ya kwatanta ta da Larabcin. Tarin bayanan ba shi da fassarar wannan littafi a wannan harshe, don haka ana nuna Turancin.
An nuna shi cikakke, daga Sahih Muslim · Lamba 6903. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu. Layukan bugun takarda da ke ƙasa an rubuta su ne don gajeren rubutun.
It was narrated from 'Aishah that :the Messenger of Allah (saas) taught her this supplication: "Allahumma inni as'aluka minal-khayri kullihi, 'ajilihi wa ajilihi, ma 'alimtu minhu wa ma la a'lam. Wa a'udhu bika minash-sharri kullihi, 'ajilihi wa ajilihi, ma 'alimtu minhu wa ma la a'lam. Allahumma inni as'aluka min khayri ma sa'alaka 'abduka wa nabiyyuka, wa a'udhu bika min sharri ma 'adha bihi 'abduka wa nabiyyuka. Allahumma inni as'alukal-jannatah wa ma qarrab ilayha min qawlin aw 'amalin, wa a'udhu bika minan-nari wa ma qarraba ilayha min qawlin aw 'amalin, wa as'aluka an taj'al kulla qada'in qadaytahuli khayran (O Allah, I ask You for all that is good, in this world and in the Hereafter, what I know and what I do not know. O Allah, I seek refuge with You from all evil, in this world and in the Hereafter, what I know and what I do not know. O Allah, I ask You for the good that Your slave and Prophet has asked You for, and I seek refuge with You from the evil from which Your slave and Prophet sought refuge. O Allah, I ask You for Paradise and for that which brings one closer to it, in word and deed, and I seek refuge in You from Hell and from that which brings one closer to it, in word and deed. And I ask You to make every decree that You decree concerning me good)
Fassarar ta buɗaɗɗen tarin bayanai ce, an nuna ta yadda take: ba a ambaci mai fassara ba, ba a tabbatar da haƙƙoƙinta ba, kuma babu wanda ya kwatanta ta da Larabcin. Tarin bayanan ba shi da fassarar wannan littafi a wannan harshe, don haka ana nuna Turancin.
An nuna shi cikakke, daga Sunan Ibn Majah · Lamba 3846. A bugun takarda an gajarta wannan rubutu. Layukan bugun takarda da ke ƙasa an rubuta su ne don gajeren rubutun.
Layukan da ke da gefe mai ɗigo-ɗigo su ne yadda ake karanta Larabcin, an fitar da su bisa ƙa’ida daga wasulansa. Ba daga littattafan da aka buga suke ba, kuma ba a duba su ba: inda suka bambanta da Larabcin, Larabcin ne daidai.
A wannan harshe ana karanta laburaren ne a daftarin fassarar sigar Ƙasa da ƙasa. Na’ura ce ta yi shi daga Larabci da Turanci, kuma babu malami ko edita ɗan harshen da ya yi masa bita tukuna. Larabcin shi ne tushe; ana iya nuna Turancin a gefensa. Inda wallafa ta ambato Alƙur’ani, ma’anar da ake nunawa lafazin wani bugu ne da aka wallafa, Hausa Translation - Abu Bakr Jumi (QuranEnc.com), ba daftari ba.
Ku buga a 100%, kada ku taɓa zaɓar “fit to page”, in ba haka ba katunan ba za su naɗu daidai girmansu ba.