Tsallaka zuwa abin da ke ciki
Hadisai tare da sharhi

Allah Madaukakin Sarki zai yi dariya ga wasu maza biyu da suka kashe juna suka shiga Aljanna. Wannan yana fada ne saboda Allah kuma ana kashe shi, sannan Allah ya tuba da wanda ya kashe shi, kuma ya mika wuya kuma ya yi shahada

عن أبي هريرة رضي الله عنه أن رسول الله صلى الله عليه وسلم قال: «يضحكُ اللهُ سبحانه وتعالى إلى رجلين يقتلُ أحدُهما الآخرَ يدخلانِ الجنةَ، يقاتلُ هذا في سبيل الله فيُقْتَلُ، ثم يتوبُ اللهُ على القاتلِ فيُسْلِمُ فَيُسْتَشْهَدُ».
Daga Abu Huraira - Allah ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Allah Madaukakin Sarki zai yi dariya ga wasu maza biyu da suka kashe juna suka shiga Aljanna. Wannan yana fada ne saboda Allah kuma ana kashe shi, sannan Allah ya tuba da wanda ya kashe shi, kuma ya mika wuya kuma ya yi shahada."
Bukhari da Muslim suka Rawaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi

Allah yayi dariya ga wasu mutane biyu da suka kashe dayan kuma suka shiga Aljanna. Musulmi yana fada akan tafarkin Allah don daukaka kalmar Allah, sai wani kafiri ya kashe shi ya shiga Aljanna, sai Allah ya tuba ga wanda ya yi kisan kuma ya musulunta, don haka ya yi jihadi saboda hanyar Allah, kuma ya yi shahada.

Madogara

نزهة المتقين شرح رياض الصالحين، نشر: مؤسسة الرسالة، الطبعة: الرابعة عشر، 1407هـ - 1987م. دليل الفالحين لطرق رياض الصالحين، لابن علان، نشر دار الكتاب العربي، بدون تاريخ. بهجة الناظرين شرح رياض الصالحين، للهلالي، نشر: دار ابن الجوزي. الطبعة الأولى 1418هـ. صحيح البخاري، نشر: دار طوق النجاة (مصورة عن السلطانية بإضافة ترقيم ترقيم محمد فؤاد عبد الباقي)، الطبعة: الأولى 1422هـ. صحيح مسلم، تحقيق: محمد فؤاد عبد الباقي، نشر: دار إحياء التراث العربي، بيروت.

Wannan hadisi a HadeethEnc.com
Kaɗaita Allah cikin sunayenSa da siffofinSa

Kowane hadisi, daraja, sharhi da fa’ida a nan an nuna su daidai yadda HadeethEnc.com ke wallafa su, bisa sharuɗɗansa na sake wallafawa. Darajar ba ta ambaci wanda ya yanke hukuncin ba. Fassarorin da sharhohin na mawallafansu ne, kuma wasu suna bayyana hukunce-hukunce; masu bitar Sabīl ba su duba su ba. Hadisin Larabci shi ne nassin. Tushe: HadeethEnc.com