Imrana Bn Hussain -Allah ya yarda da su- zuwa ga Annabi yana bada Labarin wani Mataki daga cikin Matakan da Manzon SAW akan yakar Shirka da kuma tsamo mutane daga cikinta wannn Matsayi shi ne lokacin da yaga wani Mutum ya sanya wata Kawanya da akayita da Azurfa fara, sai ya tambayi mai dauke da ita dalilin sanya ta ? sai ya amsa da cewa shi ya sanya ta ne don ta kare shi daga Radadi, sai yai Umarni da gaggawar jefar da ita, sai ya bashi labarin cewa bazata anfanar da shi ba aa ma zata cutar da shi ne, kuma cewa ita zata kara Masa Cutar ne wacce ya sanya abun saboda ita, kuma mafi girma daga hakan shi ne da zai ci gaba kan hakan har mutuwarsa za'a harmta masa rabauta a cikin Duniya da Lahira kuma.
الملخص في شرح كتاب التوحيد، دار العاصمة الرياض، الطبعة: الأولى 1422هـ- 2001م. الجديد في شرح كتاب التوحيد، مكتبة السوادي، جدة، المملكة العربية السعودية، الطبعة: الخامسة، 1424هـ/2003م. مسند الإمام أحمد بن حنبل، تحقيق: شعيب الأرنؤوط - عادل مرشد، وآخرون، نشر: مؤسسة الرسالة، الطبعة: الأولى، 1421هـ - 2001م. سنن ابن ماجه، تحقيق: محمد فؤاد عبد الباقي، نشر: دار إحياء الكتب العربية - فيصل عيسى البابي الحلبي. سلسلة الأحاديث الصحيحة وشيء من فقهها وفوائدها، للألباني، نشر: دار المعارف، الرياض - الممكلة العربية السعودية.