Tsallaka zuwa abin da ke ciki
Hadisai tare da sharhi

Uba yana samun lada ne kawai idan ya same shi da dukiya, ya saye shi ya 'yantar da shi

عن أبي هريرة رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «لاَ يَجْزِي ولدٌ والدًا إلا أن يجده مملوكًا، فَيَشْتَرِيَهُ فَيُعْتِقَهُ».
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi ya ce: "Kada ku kuskura ku tari gaban watan Ramalan da yin Azumin kwana daya ko kwana biyu, sai dai in Mutumin da ya saba yin wani Azumi to babu laifi don ya azumci lokacin.
Muslim ne ya rawaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi

Yaro baya cika haƙƙin mahaifinsa akansa kuma baya saka masa da alherinsa sai dai in ya same shi mallakar saiya sa shi ya yanta shi.

Madogara

- صحيح البخاري، للإمام محمد بن إسماعيل البخاري، عناية محمد زهير الناصر، دار طوق النجاة، الطبعة الأولى، 1422هـ. - صحيح مسلم، للإمام مسلم بن الحجاج، تحقيق محمد فؤاد عبد الباقي، دار إحياء التراث العربي. - بهجة الناظرين شرح رياض الصالحين؛ تأليف سليم الهلالي، دار ابن الجوزي- الطبعة الأولى1418ه. - نزهة المتقين شرح رياض الصالحين؛ تأليف د. مصطفى الخِن وغيره، مؤسسة الرسالة-بيروت، الطبعة الرابعة عشرة، 1407هـ. - كنوز رياض الصالحين، لحمد بن ناصر العمار، دار كنوز إشبيليا- الطبعة الأولى1430ه. - دليل الفالحين لطرق رياض الصالحين، لمحمد علي بن محمد بن علان بن إبراهيم البكري، تحقيق خليل مأمون شيحا-دار المعرفة-بيروت-الطبعة الرابعة1425ه. - شرح رياض الصالحين؛ للشيخ محمد بن صالح العثيمين، مدار الوطن، الرياض، 1426هـ.

Wannan hadisi a HadeethEnc.com
FALALOLIN BIN IYAYE

Kowane hadisi, daraja, sharhi da fa’ida a nan an nuna su daidai yadda HadeethEnc.com ke wallafa su, bisa sharuɗɗansa na sake wallafawa. Darajar ba ta ambaci wanda ya yanke hukuncin ba. Fassarorin da sharhohin na mawallafansu ne, kuma wasu suna bayyana hukunce-hukunce; masu bitar Sabīl ba su duba su ba. Hadisin Larabci shi ne nassin. Tushe: HadeethEnc.com