عن عبد الله بن عباس رضي الله عنه قال: «شَهِد عِندِي رِجَال مَرْضِيُون - وأَرْضَاهُم عِندِي عُمر- أنَّ النَبِي صلى الله عليه وسلم نَهَى عن الصَّلاة بَعد الصُّبح حتَّى تَطلُعَ الشَّمسُ، وبعد العصر حتَّى تَغرُب».
وعن أبي سعيد رضي الله عنه عن رسول الله صلى الله عليه وسلم أنه قال: «لا صَلاَة بعد الصُّبح حتَّى تَرتَفِعَ الشَّمسُ، ولا صَلاَة بعد العَصرِ حتَّى تَغِيبَ الشَّمس».
Daga Abdullahi Dan Abbas -Allah ya yarda da shi- yace: wasu yardaddun mutane sun bada sheda a waje na -a guri na wanda yafi kowa a cikinsu shi ne Umar- cewa Annabi -tsira da aminci su tabbata a gare shi- ya hana yin sallar nafila marar dalili bayan Asuba har sai rana ta fito,da kuma bayan La'asar har sai rana ta fadi" Daga Abu Sa'id-Allah ya yarda da shi- daga -Manzo tsira da aminci su tabbbata a gare shi- ya ce:"ba'a yin sallar nafila bayan Asuba har sai rana ta hudo, hakanan bayan La'asar har sai ta fadi
Buhari da Muslim suka rawaito shi da ruwayoyin saDarajaIngantacce ne
Sharhi
Annabi -tsira da amincin Allah- ya hana yin salla bayan Asuba har sai rana ta fito ta daga gwargwadon tsawon mashi yadda ido zai iya ganinta,gwargwadon minti biyar zuwa sha biyar,gwargwadon yadda malamai suka yi bayani.Haka nan yayi hani ga salla bayan La'asar har sai rana ta fadi,gabanin sallar Magariba da 'yan mintintina,,saboda yayi kamanceceniya da mushirikai wanda ke bautaw rana lokacin fitowar ta ko faduwarta,kuma an hana yin kamanceceniya dasu wajen ibada,har yace duk wanda yayi kama da wasu jama'a to yana cikinsu.
Madogara
الإلمام بشرح عمدة الأحكام لإسماعيل الأنصاري، ط1، دار الفكر، دمشق، 1381ه.
تيسير العلام شرح عمدة الأحكام للبسام، حققه وعلق عليه وخرج أحاديثه وصنع فهارسه: محمد صبحي بن حسن حلاق، ط10، مكتبة الصحابة، الإمارات - مكتبة التابعين، القاهرة، 1426 هـ.
تنبيه الأفهام شرح عمدة لأحكام لابن عثيمين، ط1، مكتبة الصحابة، الإمارات، 1426ه.
عمدة الأحكام من كلام خير الأنام صلى الله عليه وسلم لعبد الغني المقدسي، دراسة وتحقيق: محمود الأرناؤوط، مراجعة وتقديم: عبد القادر الأرناؤوط، ط2، دار الثقافة العربية، دمشق ، بيروت، مؤسسة قرطبة، 1408 هـ.
صحيح البخاري، تحقيق: محمد زهير بن ناصر الناصر، ط1، دار طوق النجاة (مصورة عن السلطانية بإضافة ترقيم: محمد فؤاد عبد الباقي)، 1422ه.
صحيح مسلم، تحقيق: محمد فؤاد عبد الباقي، دار إحياء التراث العربي، بيروت، 1423 هـ.
Wannan hadisi a HadeethEnc.comعن ابن عمر رضي الله عنهما قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «إذا طلعَ حاجبُ الشمس فدَعُوا الصلاةَ حتى تَبْرُزَ، وإذا غاب حاجبُ الشمس فدَعُوا الصلاةَ حتى تغيبَ، ولا تَحَيَّنُوا بصلاتِكم طُلُوعَ الشمسِ ولا غروبَها، فإنَّها تطلُعُ بيْن قَرْنَيْ شيطان، أو الشيطان».
Idan mai ganin rana ya tashi, to sai ka kira sallah har sai ka fito, idan kuma rana ta tafi, to ka yi addu'a har sai ta fadi, kuma kada ka jira sallarka lokacin da rana ta fito ko faduwarta, domin ta tashi tsakanin kahonnin Shaidan ko Shaidan
Bukhari da Muslim suka Rawaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi
Idan mai ganin rana ya tashi, to sai a kira sallah har sai ta fito, idan kuma mai ganin rana ya bace, to a kira sallar har sai ta fadi, kuma kada a jira. Yana faduwa gaba daya, kuma ya hana mu yin sallah idan rana ta fito da lokacin da ta fadi. Dalilin wannan hanin kuwa shine, rana tana fitowa tana faduwa a tsakanin kahonnin Shaidan, watau: gefen kansa. Domin yana tsaye ne a gaban rana idan ta fito ta yadda fitowar rana zata kasance tsakanin kahonninta, ta yadda zai zama sumbace ga masu yin sujjada ga rana, haka kuma lokacin faduwar rana, don haka aka hana yin sallah a wannan lokacin don kada ayi koyi dasu a cikin ibada. mugunta
Madogara
- صحيح البخاري، نشر: دار طوق النجاة (مصورة عن السلطانية بإضافة ترقيم محمد فؤاد عبد الباقي)، الطبعة: الأولى، 1422ه.
- صحيح مسلم، تحقيق: محمد فؤاد عبد الباقي، نشر: دار إحياء التراث العربي – بيروت.
- عمدة القاري شرح صحيح البخاري، لمحمود بن أحمد بن موسى الحنفى بدر الدين العينى، الناشر: دار إحياء التراث العربي – بيروت.
- مرقاة المفاتيح شرح مشكاة المصابيح، لعلي بن سلطان الملا الهروي القاري، الناشر: دار الفكر، بيروت – لبنان، الطبعة: الأولى، 1422هـ - 2002م.
- شرح الطيبي على مشكاة المصابيح المسمى بـ (الكاشف عن حقائق السنن), شرف الدين الحسين بن عبد الله الطيبي, المحقق: د. عبد الحميد هنداوي, الناشر: مكتبة نزار مصطفى الباز - مكة المكرمة - الرياض, الطبعة: الأولى، 1417 هـ - 1997 م.
Wannan hadisi a HadeethEnc.comعَنْ عُقْبَةَ بْنَ عَامِرٍ الْجُهَنِيَّ رضي الله عنه قَالَ: ثَلَاثُ سَاعَاتٍ كَانَ رَسُولُ اللهِ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ يَنْهَانَا أَنْ نُصَلِّيَ فِيهِنَّ، أَوْ أَنْ نَقْبُرَ فِيهِنَّ مَوْتَانَا: حِينَ تَطْلُعُ الشَّمْسُ بَازِغَةً حَتَّى تَرْتَفِعَ، وَحِينَ يَقُومُ قَائِمُ الظَّهِيرَةِ حَتَّى تَمِيلَ الشَّمْسُ، وَحِينَ تَضَيَّفُ الشَّمْسُ لِلْغُرُوبِ حَتَّى تَغْرُبَ.
Daga Uƙuba ɗan Amir al-Juhani - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Lokuta uku Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana hana mu yin salla a cikinsu, ko binne mamatanmu a cikinsu:
Lokacin da rana ta fito a bayyane har sai ta ɗaga, da kuma lokacin da ta tsaya a tsakiyar sama har sai ranar ta karkace, da kuma lokacin da ranar ta kusa faɗuwa har sai ta faɗi.
Muslim ne ya rawaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi hani a yi sallar nafila a lokuta uku, ko a yi ƙabari a binne matattu a cikinsu: Lokaci na farko: Lokacin da rana zata fito a bayyane, hakan a yayin farkon ɓullowarta har sai ta ɗaga gwargwadan goron mashi, shi ana ƙaddara shi da kwatankwacin rubu'in sa'a (minti sha biyar). Na biyu: Lokacin da rana ta tsaya a tsakiyar sama, to babu inuwa gareta ta ɓangaren gabas ko yamma har sai ta karkace daga tsakiyar sama, inuwa ta bayyana daga ɓangaren gabas yayin da farkon lokacin sallar Azahar yake farawa, kuma taƙaitaccen lokaci ne; shi gwargwadan kwatankwacin minti biyar ne. Na uku: Loakcin da ta karkace rana ta fara faɗuwa har sai ta faɗi.
Fa’idoji
- Lokutan da aka hana yin sallah a cikinsu kamar yadda wannan hadisin da wasu hadisan daban suka yi nuni akansa sune: Na farko: Bayan sallar Asuba har zuwa ɓullowar rana. Na biyu: Lokacin ɓullowar rana har sai ta ɗaga gwargwadan goron mashi a ganin ido; wato: Gwargwadan kwatankwacin minti goma sha biyar. Na uku: Lokacin da rana ta tsaya a tsakiya har sai rana ta karkace, hakan lokacin da wata inuwa ba zata wanzu ba a gabas ko a yamma ga wanda ya tsaya a garjin rana, wasu daga cikin malamai sun ƙaddara shi da kwatankwacin minti biyar. Na huɗu: Bayan sallar La'asar har sai rana ta faɗi. Na biyar: Lokacin fatsi-fatsin rana har sai ta faɗi.
- Hani akan yin sallah a waɗannan lokutan guda biyar waɗanda aka yi hani a cikinsu, an togance farillai da (salloli) masu sabubba daga hanin.
- Hani daga jinkirta binne (mamaci) da gangan zuwa waɗannan lokutan guda uku ƙuntatattu waɗanda aka ambata a cikin hadisin, da kuma halaccinsa a cikin kowanne lokaci na dare ko na rana.
- Hikima akan hana sallah a cikin waɗannan lokutan: Asali musulmi ya miƙa wuya ga dukkanin umarnin Allah, kuma ya nisanci hane-hanenSa dan yin bauta ga Allah, kada ya tsaya daga bauta har sai ya tsinkayi hikima ko illa daga umarni kaza, ko hani akan hakan, kawai ya wajaba a kansa ya miƙa wuya, haƙiƙa wasu hikimomin sun zo ne a cikin wasu hadisan daban a cikin hakan: Na farko: Lallai cewa a lokacin garjin azahar, kafin zawali ana kunna wuta ta Jahannama kunnawa mai kaiwa koli. Na biyu: Hikima akan hani daga yin sallah a lokacin ɓullowar rana da lokacin faɗuwarta, don hakan kamanceceniya ce da mushrikai, domin su suna yi wa rana sujjada a lokacin bullowarta da lokacin faduwarta. Na uku: Amma hani akan sallah bayan sallar Asuba zuwa bullowar rana, da bayan sallar La'asar har zuwa faduwar rana, to dan toshe kafa ne; don kamanceceniya da kafirai ya yanke, kuma kada musulmi ya yi kamanceceniya da su a cikin shirkarsu, domin cewa su suna yin sujjada ga rana a lokacin bullowarta da lokacin faɗuwarta.
Madogara
صحيح مسلم (1/ 568) (831).
توضيح الأحكام مِن بلوغ المرام، لعبد الله البسام (1/ 488).
فتح ذي الجلال والإكرام شرح بلوغ المرام، لابن عثيمين (1/ 438).
منحة العلام في شرح بلوغ المرام، لعبد الله الفوزان (2/ 202).
سبل السلام، لمحمد الصنعاني (1/ 167).
Wannan hadisi a HadeethEnc.comعن جُبير بن مُطعم رضي الله عنه مرفوعًا: «لا تَمْنَعُوا أحدًا يطوف بهذا البيت، ويصلي أي سَاعة شاء من لَيل أو نَهار».
Daga Jubair Bn Mux'im -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Cewa Manzon ALlah SAW ya hana Sallah a tsakiyar Rana har sai Rana ta karya sai dai Ranar Jumu'a"
Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Al-Darumi Ya Rawaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi
Jawabin da ke cikin wannan hadisin na wadanda ke kula da lamuran harami ne, kuma sun kasance a zamanin Annabi daga Bani Abd Manaf. Hakanan ya shafi kowane lokaci, gami da lokacin da aka hana sallah.
Madogara
سنن أبي داود، سليمان بن الأشعث أبوداود، تحقيق: محمد محيي الدين عبد الحميد، المكتبة العصرية، صيدا، بيروت.
مسند الإمام أحمد بن حنبل، أحمد بن حنبل أبو عبدالله الشيباني، تحقيق: شعيب الأرنؤوط و عادل مرشد، وآخرون، تحت إشراف: عبد الله بن عبد المحسن التركي، مؤسسة الرسالة، الطبعة: الأولى1421هـ، 2001م.
سنن الترمذي، محمد بن عيسى الترمذي، تحقيق وتعليق: أحمد محمد شاكر، ومحمد فؤاد عبد الباقي، وإبراهيم عطوة عوض، شركة مكتبة ومطبعة مصطفى البابي الحلبي، مصر، الطبعة: الثانية، 1395هـ، 1975م.
المجتبى من السنن (السنن الصغرى)، أحمد بن شعيب النسائي، تحقيق: عبد الفتاح أبو غدة، مكتب المطبوعات الإسلامية، حلب، الطبعة: الثانية 1406هـ، 1986م.
سنن ابن ماجه، ابن ماجه محمد بن يزيد القزويني، تحقيق: محمد فؤاد عبد الباقي، دار إحياء الكتب العربية، فيصل عيسى البابي الحلبي.
سنن الدارمي، تحقيق: حسين سليم أسد الداراني، دار المغني للنشر والتوزيع، المملكة العربية السعودية، الطبعة: الأولى 1412هـ، 2000م.
مشكاة المصابيح، محمد ناصر الدين الألباني، نشر: المكتب الإسلامي، بيروت، الطبعة: الثالثة 1985م.
سبل السلام، محمد بن إسماعيل الصنعاني، دار الحديث، الطبعة: بدون طبعة وبدون تاريخ.
توضيح الأحكام مِن بلوغ المرام، عبد الله بن عبد الرحمن البسام، مكتبة الأسدي، مكة المكرّمة، الطبعة: الخامِسَة 1423هـ، 2003م.
فتح ذي الجلال والإكرام شرح بلوغ المرام، محمد بن صالح العثيمين، تحقيق: صبحي بن محمد رمضان، وأم إسراء بنت عرفة، المكتبة الإسلامية، الطبعة: الأولى 1427هـ.
منحة العلام في شرح بلوغ المرام، عبد الله صالح الفوزان، دار ابن الجوزي، الطبعة: الأولى 1428هـ، 1432هـ.
Wannan hadisi a HadeethEnc.comKowane hadisi, daraja, sharhi da fa’ida a nan an nuna su daidai yadda HadeethEnc.com ke wallafa su, bisa sharuɗɗansa na sake wallafawa. Darajar ba ta ambaci wanda ya yanke hukuncin ba. Fassarorin da sharhohin na mawallafansu ne, kuma wasu suna bayyana hukunce-hukunce; masu bitar Sabīl ba su duba su ba. Hadisin Larabci shi ne nassin. Tushe: HadeethEnc.com