Tsallaka zuwa abin da ke ciki
Hadisai tare da sharhi

Lallai cewa Manzon Allah SAW yayi Al-wala sai ya yi Alwala sai ya kuskure bakinsa, sannan ya face, sannan ya wanke fuskarsa sau Uku,da hannunsa na Dama sau Uku, xayanma sau uku, kuma ya shafi kansa da Ruwa ba na ragowar hannunsa ba, kuma ya wanke Qafarsa har ya tsaftace ta

عن عبد الله بن زيد رضي الله عنه يَذْكُر أنه: «رأى رسول الله صلى الله عليه وسلم توضأ فَمَضْمَض، ثم اسْتَنْثَرَ، ثم غسل وجهه ثلاثا، ويَدَه اليُمنى ثلاثا والأخرى ثلاثا، ومسح برأسه بماء غير فَضْلِ يَدِهِ، وغسل رجْلَيْه حتى أنْقَاهُما».
Daga Abdullahi Bn Zaid -Allah ya yarda da shi- yana bayanin cewa shi: "Lallai cewa shi yaga Manzon Allah SAW yayi Al-wala sai ya yi Alwala sai ya kuskure bakinsa, sannan ya face, sannan ya wanke fuskarsa sau Uku,da hannunsa na Dama sau Uku, xayanma sau uku, kuma ya shafi kansa da Ruwa ba na ragowar hannunsa ba, kuma ya wanke Qafarsa har ya tsaftace ta"
Muslim ne ya rawaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi

Lallai cewa Manzon Allah SAW yayi Al-wala sai ya yi Alwala sai ya kuskure bakinsa, sannan ya face, sannan ya wanke fuskarsa sau Uku,da hannunsa na Dama sau Uku, xayanma sau uku, kuma ya shafi kansa da Ruwa ba na ragowar hannunsa ba, kuma ya wanke Qafarsa har ya tsaftace ta

Madogara

المنهاج شرح صحيح مسلم، تأليف: محيي الدين يحيى بن شرف النووي، الناشر: دار إحياء التراث العربي، الطبعة: الثانية 1392هـ. مرعاة المفاتيح شرح مشكاة المصابيح، تأليف: عبيد الله بن محمد المباركفوري، الناشر: إدارة البحوث العلمية والدعوة والإفتاء، الطبعة: الثالثة - 1404هـ. فتح ذي الجلال والإكرام، شرح بلوغ المرام، تأليف: محمد بن صالح بن محمد العثيمين، الناشر: المكتبة الإسلامية، تحقيق: صبحي بن محمد رمضان، وأُم إسراء بنت عرفة. توضِيحُ الأحكَامِ مِن بُلوُغ المَرَام، للبسام، نشر: مكتَبة الأسدي، مكّة المكرّمة، الطبعة: الخامِسَة، 1423هـ - 2003 م.

Wannan hadisi a HadeethEnc.com
SIFFAR ALWALA

Kowane hadisi, daraja, sharhi da fa’ida a nan an nuna su daidai yadda HadeethEnc.com ke wallafa su, bisa sharuɗɗansa na sake wallafawa. Darajar ba ta ambaci wanda ya yanke hukuncin ba. Fassarorin da sharhohin na mawallafansu ne, kuma wasu suna bayyana hukunce-hukunce; masu bitar Sabīl ba su duba su ba. Hadisin Larabci shi ne nassin. Tushe: HadeethEnc.com

Lallai cewa Manzon Allah SAW yayi Al-wala sai ya yi Alwala sai ya kuskure bakinsa, sannan ya face, sannan ya wanke fuskarsa sau Uku,da hannunsa na Dama sau Uku, xayanma sau uku, kuma ya shafi kansa da Ruwa ba na ragowar hannunsa ba, kuma ya wanke Qafarsa har ya tsaftace ta · Hadisai tare da sharhi · Sabīl