Daga Ummu Habiba ta yi jinin haila na tsawon shekara bakwai, sai ta tambayi Manzo Allah tsira da aminci su tabbata a gare shi game da haka? sai ya umarce ta da ta yi wanka, tace: ta kasance tana yin wanka a kowace salla.
عن عائشة رضي الله عنها قالت: "إن أم حبيبة اسْتُحِيضَتْ سبع سنين، فسألت رسول الله صلى الله عليه وسلم عن ذلك؟ فأمرها أن تغتسل، قالت: فكانت تغتسل لكل صلاة".
Daga Ummu Habiba ta yi jinin haila na tsawon shekara bakwai, sai ta tambayi Manzo Allah tsira da aminci su tabbata a gare shi game da haka? sai ya umarce ta da ta yi wanka, tace: ta kasance tana yin wanka a kowace salla.
Bukhari da Muslim suka Rawaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi
Annabi -tsira da amincin Allah ya umarci Ummu Habiba da ta yi wanka, a lokacin da ta tambayi shi abin da za ta yi game da jinin istihadha da take fama da shi, don ta kasance tana yin wanka a kowace salla, kuma ta yi fama da jinin istihadwa tsawon shekara bakwai.
Madogara
تأسيس الأحكام للنجمي، ط2، دار علماء السلف، 1414هـ.
تيسير العلام شرح عمدة الأحكام للبسام، حققه وعلق عليه وخرج أحاديثه وصنع فهارسه: محمد صبحي بن حسن حلاق، ط10، مكتبة الصحابة، الإمارات - مكتبة التابعين، القاهرة، 1426هـ.
تنبيه الأفهام شرح عمدة لأحكام لابن عثيمين، ط1، مكتبة الصحابة، الإمارات، 1426هـ.
عمدة الأحكام من كلام خير الأنام صلى الله عليه وسلم لعبد الغني المقدسي، دراسة وتحقيق: محمود الأرناؤوط، مراجعة وتقديم: عبد القادر الأرناؤوط، ط2، دار الثقافة العربية، دمشق ، بيروت، مؤسسة قرطبة، 1408هـ.
صحيح البخاري، تحقيق: محمد زهير بن ناصر الناصر، ط1، دار طوق النجاة (مصورة عن السلطانية بإضافة ترقيم: محمد فؤاد عبد الباقي)، 1422هـ.
صحيح مسلم، تحقيق: محمد فؤاد عبد الباقي، دار إحياء التراث العربي، بيروت، 1423هـ.
Kowane hadisi, daraja, sharhi da fa’ida a nan an nuna su daidai yadda HadeethEnc.com ke wallafa su, bisa sharuɗɗansa na sake wallafawa. Darajar ba ta ambaci wanda ya yanke hukuncin ba. Fassarorin da sharhohin na mawallafansu ne, kuma wasu suna bayyana hukunce-hukunce; masu bitar Sabīl ba su duba su ba. Hadisin Larabci shi ne nassin. Tushe: HadeethEnc.com
Daga Ummu Habiba ta yi jinin haila na tsawon shekara bakwai, sai ta tambayi Manzo Allah tsira da aminci su tabbata a gare shi game da haka? sai ya umarce ta da ta yi wanka, tace: ta kasance tana yin wanka a kowace salla. · Hadisai tare da sharhi · Sabīl