Tsallaka zuwa abin da ke ciki
Hadisai tare da sharhi

"Lallai 'Yan Al-janna suna ganin Dakunan a cikin Al-Jannah kamar yadda kuke ganin Taurari a Sama"

عن سهل بن سعد رضي الله عنه أن رسول الله صلى الله عليه وسلم قال: «إن أهل الجنة لَيَتَراءَوْنَ الغُرَفَ في الجنة كما تَتَراءَوْنَ الكوكب في السماء».
An rawaito daga Sahl Bn Sa'ad -Allah ya yarda da shi- cewa Manzon Allah SAW ya ce: "Lallai 'Yan Al-janna suna ganin Dakunan a cikin Al-Jannah kamar yadda kuke ganin Taurari a Sama"
Bukhari da Muslim suka Rawaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi

Matsayi a cikin Al-jannah ya banbanta daidai da Falalar kowa,har ta kai cewa "yan Al-jannah Madauakan Matsayansu wadanda suke Kasa asu rika gano na Samansu Kamar Taurari.

Madogara

صحيح البخاري، أبو عبد الله محمد بن إسماعيل الجعفي البخاري، تحقيق محمد زهير بن ناصر الناصر -الناشر : دار طوق النجاة -الطبعة : الأولى 1422هـ. صحيح مسلم، مسلم لن الحجاج النيسابوري، المحقق: محمد فؤاد عبد الباقي - الناشر: دار إحياء التراث العربي – بيروت. نزهة المتقين شرح رياض الصالحين، تأليف د/ مصطفى الخن، د/ مصطفى البغا، محيي الدين مستو، علي الشربجي، محمد أمين لطفي، مؤسسة الرسالة، ط: الرابعة عشر1407. بهجة الناظرين شرح رياض الصالحين، تأليف سليم بن عيد الهلالي، دار ابن الجوزي. رياض الصالحين، تأليف محيي الدين النووي، تحقيق عصام موسى هادي، ط: وزارة الأوقاف والشؤون الإسلامية بدولة قطر.

Wannan hadisi a HadeethEnc.com
SIFFOFIN ALJANNA DA WUTA

Kowane hadisi, daraja, sharhi da fa’ida a nan an nuna su daidai yadda HadeethEnc.com ke wallafa su, bisa sharuɗɗansa na sake wallafawa. Darajar ba ta ambaci wanda ya yanke hukuncin ba. Fassarorin da sharhohin na mawallafansu ne, kuma wasu suna bayyana hukunce-hukunce; masu bitar Sabīl ba su duba su ba. Hadisin Larabci shi ne nassin. Tushe: HadeethEnc.com