Tsallaka zuwa abin da ke ciki
Hadisai tare da sharhi

DIYYA

Hadisai 3

ya ci abinci to kar ya goge hannunsa

عَنْ عُمَرَ بْنِ الْخَطَّابِ رضي الله عنه أَنَّهُ اسْتَشَارَ النَّاسَ فِي إمْلاصِ الْمَرْأَةِ، فَقَالَ الْمُغِيرَةُ بْنُ شُعْبَةَ: «شَهِدْت النَّبِيَّ صلى الله عليه وسلم قَضَى فِيهِ بِغُرَّةٍ- عَبْدٍ أَوْ أَمَةٍ- فَقَالَ: ائتني بِمَنْ يَشْهَدُ مَعَك، فَشَهِدَ مَعَهُ مُحَمَّدُ بْنُ مَسْلَمَةَ».
An rawaito daga Umar Bn Khattab –Allah ya yarda das hi- Cewa shi ya shawarci Mutane game da Barin Mace, sai Mugira Bn Shu’aba hya ce masa: “Na na ga Manzon SAW naga yayi Hukunci da Bawa ko Baiwa, sai yace: to kazoo mun da wanda zai maka Shaid, sai Muhammad Bn Maslama yayi masa”
Bukhari da Muslim suka Rawaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi

Wata Mata ta haifi Yaro a Mace kafin lokacin Haihuwar bayan anyi mata wani ta’addanci, kuma ya kasance yana daga cikin Adalcin Khalifa Umar Bn Khattab –Allah ya yarda das hi- yana Shawartar Sahabbai da Malamansu cikin abubuwan sad a hukun hukuncen sa, lokacin da Mace tayi barin Wanda bai cika ba Matacce, sai hukuncin Diyyar wannan ya shige masa duhu, sai ya shawarci sahabbai –Allah ya yarda das u- cikin hakan sai Mugira Bn shu’aba ya bashi labarin cewa yaga Manzon Allah yayi Hukunci da Diyyar Bawa ko baiwa da a Matsayin Diyyar Barin, sai Umar ya so ya tabbatar da wannan Hukuncin, wanda hakan zai zamanto Shari’a ne har ranar Al-kiyama, sai ya nemi wa zai karfafafi Maganar Mugira kan ya zo da shaida akan gaskiyar fadinsa da kuma ingancin abunda ya rawaito, sai Muhammad Bn Maslama Al-ansari yi yi masa Shaida kan gaskiyar abunda ya ce –Allah ya yarda da su baki daya

Madogara

تيسير العلام شرح عمدة الأحكام للبسام، حققه وعلق عليه وخرج أحاديثه وصنع فهارسه: محمد صبحي بن حسن حلاق، ط10، مكتبة الصحابة، الأمارات - مكتبة التابعين، القاهرة، 1426هـ. عمدة الأحكام من كلام خير الأنام صلى الله عليه وسلم لعبد الغني المقدسي، دراسة وتحقيق: محمود الأرناؤوط، مراجعة وتقديم: عبد القادر الأرناؤوط، ط2، دار الثقافة العربية، دمشق ، بيروت، مؤسسة قرطبة، 1408هـ. صحيح البخاري، تحقيق: محمد زهير بن ناصر الناصر، ط1، دار طوق النجاة (مصورة عن السلطانية بإضافة ترقيم: محمد فؤاد عبد الباقي)،1422ه. صحيح مسلم، تحقيق: محمد فؤاد عبد الباقي، دار إحياء التراث العربي، بيروت، 1423هـ.

Wannan hadisi a HadeethEnc.com

Mata biyu sun yi fada daga Huzail.Sai daya daga cikinsu ta jefi daya da Dutse,sai ta kasheta da abinda yake cikinta

عن أبي هُرَيْرة رضي الله عنه قال: «اقْتَتَلَتْ امْرَأَتَانِ مِنْ هُذَيْلٍ، فرمَت إحداهما الأخرى بحجر، فَقَتَلَتْهَا وَمَا فِي بَطْنِهَا فَاخْتَصَمُوا إلَى النَّبِيِّ صلى الله عليه وسلم فَقَضَى رسول الله: أَنَّ دِيَةَ جَنِينِهَا غُرَّةٌ- عَبْدٌ، أَوْ وَلِيدَةٌ- وَقَضَى بِدِيَةِ المرأة على عَاقِلَتِهَا، وَوَرَّثَهَا وَلَدَهَا وَمَنْ مَعَهُمْ، فَقَامَ حَمَلُ بنُ النَّابِغَةِ الهُذَلِيُّ، فَقَالَ: يا رسول الله، كيف أغرم من لا شَرِبَ وَلا أَكَلَ، وَلا نَطَقَ وَلا اسْتَهَلَّ، فَمِثْلُ ذَلِكَ يُطَلُّ؟ فقال رَسول الله صلى الله عليه وسلم : «إنما هذا من إخوان الكُهَّان» من أجْل سَجْعِهِ الَّذِي سَجَعَ.
An karbo daga Abi Huraira-Allah ya yarda dashi-yace"Mata biyu daga Huzail sun yi fada.Sai daya daga cikinsu ta jefi daya da Dutse,sai ta kasheta da abinda yake cikinta sai sukayi Husuma zuwa Annabi tsira da amincin Allah su tabbata agareshi sai Manzan Allah yayi musu Hukunci:cewa Diyyar Dan cikinta ya zamo Gurra-wato Bawa,ko Baiwa-sai yayi Hukunci da Diyyar Matar akan Makusantanta,kuma Danta zai gajeta da wanda suke tare dasu,sai Dan Alnabiga Alhuzali ya tashi,yace:Ya Rasulallah,ya zan biya wanda bai sha ba bai ci ba,kuma bai Magana ba baiyi Kuka ba,kamar misalin wannan ake bari?sai Manzan Allah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi yace:"Hakika wannan yana daga yan Uwan Bokaye"saboda saja'in da ya tsara.
Bukhari da Muslim suka Rawaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi

Mata biyu sun yi Husuma daga Kabilar Huzail,sai Daya daga cikinsu ta jefi Daya da Dutse Karami,wanda galibi baya kisa,saidai cewa shi ya kasheta ya kuma kashe Tayinta da yake cikinta.Sai Annabi tsira da amincin Allah su tabbata agareshi yayi Hukunci da cewa Diyyar Dan Tayin,Bawa ko Baiwa,dai-dai ne Dan tayin Namiji ne ko Mace,kuma Diyyarsa tana kan wacce tayi kisan.Kuma yayi Hukunci ga Matar da aka kashe da Diyya,domin kisan nata kisa ne mai kama da ganganci,kuma yana kan Yan-uwar Matar,domin an gina tane abisa Taimakekeniya da Adalci,kuma saboda kisan bana ganganci bane.Kuma domin cewa Diyya gado ce ta wacce aka kashe saboda haka Danta da wadanda suke tare dashi a Magada sune zasu karbeta,sauran Yan-uwa basu da komai daga gareshi.Sai Hamalu Dan Al-Nabiga-shine Mahaifin wacce tayi kisan- yace:Ya Ma'aikin Allah,yaya zamu biya wanda akai barinsa amace,bai taba ci ba ,bai taba sha ba,bai taba magana ba,har agane rayuwarsa da hakan?ya fadi hakan da Usulubin Zance abin yiwa saja'i.Sai Annabi tsira da amincin Allah su tabbata agareshi ya kyamaci Maganar tasa,saboda abin dake cikinta na raddin hukunce-hukuncen shari'a da irin wannan saja'oin dorawa kai masu kama da saja'oin Bokaye wadanda suke cin Dukiyoyin Mutane da ita bada .Gaskiyaba

Madogara

عمدة الأحكام من كلام خير الأنام -صلى الله عليه وسلم- لعبد الغني المقدسي، دراسة وتحقيق: محمود الأرناؤوط، مراجعة وتقديم: عبد القادر الأرناؤوط، ط2، دار الثقافة العربية، دمشق ، بيروت، مؤسسة قرطبة، 1408 هـ. صحيح البخاري، تحقيق: محمد زهير بن ناصر الناصر، ط1، دار طوق النجاة (مصورة عن السلطانية بإضافة ترقيم: محمد فؤاد عبد الباقي)، 1422هـ. صحيح مسلم، تحقيق: محمد فؤاد عبد الباقي، دار إحياء التراث العربي، بيروت، 1423هـ. تيسير العلام شرح عمدة الأحكام للبسام، حققه وعلق عليه وخرج أحاديثه وصنع فهارسه: محمد صبحي بن حسن حلاق، ط10، مكتبة الصحابة، الإمارات - مكتبة التابعين، القاهرة، 1426هـ.

Wannan hadisi a HadeethEnc.com

Dayan ku ya ciji Dan Uwansa kamar yadda Sa yake cizo to baka da Diyya

عن عمران بن حصين رضي الله عنهما «أن رجلا عَضَّ يَدَ رجل؛ فَنَزَعَ يَدَهُ من فِيهِ؛ فوقعت ثَنِيَّتُهُ؛ فاختصما إلى النبي صلى الله عليه وسلم فقال: يَعَضُّ أحدُكم أخاه كما يَعَضُّ الفَحْلُ؛ لا دِيَةَ لك».
An rawaito daga Imran Bn Husain -Allah ya yarda da su- " Cewa wani Mutum ya ciji wani Hannun wani Mutum; sai Mutumin ya fizge Hannunsa daga bakinsa sau Hakwaran gabansa suka futa; sai suka kai Kara zuwa Annabi SAW sai ya ce: "Dayan ku ya ciji Dan Uwansa kamar yadda Sa yake cizo to baka da Diyya"
Bukhari da Muslim suka Rawaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi

Wani mutum ya far wa wani ya ciji hannunsa; Cizon ya ciro hannunsa daga bakin cizon. Fuskokin ta sun fadi; Suna yin kara a wurin Annabi sallal Lahu alayhi wa alihi wa sallam. Cizon da aka cije ya yi kira da a fara faduwarsa, kuma mutumin da ya cije yana kare kansa cewa yana son ya ceci hannunsa daga hakoransa. Don haka Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya yi musun mai karar mai tallafi, ta yaya yake yin daidai da abin da yake yi wa kaurin dabbobi? Sai ya ce: Dayanku ya ciji ɗan'uwansa, sannan bayan wannan ya zo ya nemi a fara masa haƙoran da suka mutu?! Ba ku abokantaka; Yana da m.

Madogara

1- صحيح البخاري، محمد بن إسماعيل البخاري الجعفي، تحقيق: محمد زهير الناصر، دار طوق النجاة (مصورة عن السلطانية بإضافة ترقيم: محمد فؤاد عبد الباقي)، الطبعة: الأولى 1422هـ. 2- صحيح مسلم، مسلم بن الحجاج القشيري النيسابوري، تحقيق محمد فؤاد عبد الباقي، دار إحياء التراث العربي، بيروت، الطبعة: 1423هـ. 3- الإلمام بشرح عمدة الأحكام، إسماعيل بن محمد الأنصاري، دار الفكر، دمشق، الطبعة: الأولى 1381هـ. 4- عمدة الأحكام من كلام خير الأنام صلى الله عليه وسلم لعبد الغني المقدسي، دراسة وتحقيق: محمود الأرناؤوط، مراجعة وتقديم: عبد القادر الأرناؤوط، دار الثقافة العربية، دمشق، بيروت، مؤسسة قرطبة، الطبعة: الثانية 1408هـ. 5- تيسير العلام شرح عمدة الأحكام، عبد الله بن عبد الرحمن البسام، تحقيق: محمد صبحي حلاق، مكتبة الصحابة، الإمارات، مكتبة التابعين، القاهرة، الطبعة: العاشرة 1426هـ.

Wannan hadisi a HadeethEnc.com

Kowane hadisi, daraja, sharhi da fa’ida a nan an nuna su daidai yadda HadeethEnc.com ke wallafa su, bisa sharuɗɗansa na sake wallafawa. Darajar ba ta ambaci wanda ya yanke hukuncin ba. Fassarorin da sharhohin na mawallafansu ne, kuma wasu suna bayyana hukunce-hukunce; masu bitar Sabīl ba su duba su ba. Hadisin Larabci shi ne nassin. Tushe: HadeethEnc.com