Tsallaka zuwa abin da ke ciki
Hadisai tare da sharhi

TUFAFI DA KWALLIYA

Hadisai 10

Lallai cewa Abduleahman Bn Auf da Zubair Bn Al-awwam -Allah ya yarda da su- sunkai qorafin yawan kwarkwata zuwa ga Manzon Allah SAW

عن أنس بن مالك رضي الله عنه أَنَّ عَبْدَ الرَّحْمَنِ بْنَ عَوْفٍ، وَالزُّبَيْرَ بْنَ الْعَوَّامِ رضي الله عنهم ، شَكَوَا الْقَمْلَ إلَى رَسُولِ الله صلى الله عليه وسلم فِي غَزَاةٍ لَهُمَا فَرَخَّصَ لَهُمَا فِي قَمِيصِ الْحَرِيرِ وَرَأَيْته عَلَيْهِمَا.
Lallai cewa Abduleahman Bn Auf da Zubair Bn Al-awwam -Allah ya yarda da su- sunkai qorafin yawan kwarkwata zuwa ga Manzon Allah SAW
Bukhari da Muslim suka Rawaito shiDarajaIngantacce ne
Madogara

صحيح البخاري، للإمام أبي عبد الله محمد بن إسماعيل البخاري، عناية محمد زهير الناصر، دار طوق النجاة، الطبعة الأولى، 1422هـ. صحيح مسلم، للإمام مسلم بن الحجاج، حققه ورقمه محمد فؤاد عبد الباقي، دار عالم الكتب-الرياض، الطبعة الأولى، 1417هـ. تيسير العلام شرح عمدة الأحكام، لعبد الله البسام، تحقيق محمد صبحي حسن حلاق، مكتبة الصحابة، الشارقة- الطبعة العاشرة، 1426هـ. تأسيس الأحكام، للنجمي، ط دار المنهاج، 1427هـ.

Wannan hadisi a HadeethEnc.com

Maimakon haka ya sanya siliki wanda ba shi da halitta

عن عمر بن الخطاب رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم :"لا تلبسوا الحرير فإن من لبسه في الدنيا لم يلبسه في الآخرة". وفي رواية: «إِنَّمَا يَلْبَسُ الحَرِيرَ مَنْ لا خَلَاقَ له». وفي رواية للبخاري: «مَنْ لا خَلَاقَ له في الآخرةِ».
Daga Umar bn Khattab - Allah ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah -SAW- ya ce: "Kada ku sanya alharini, domin duk wanda ya sanya ta a duniya ba zai sanya ta a lahira ba". Kuma a cikin wata ruwaya: "Wanda ya sanya alharini ne kawai zai sanya wanda ba shi da halitta." Kuma a cikin ruwayan Bukhari: He Wanda baya da wata halitta a lahira ”.
Buhari da Muslim suka rawaito shi da ruwayoyin saDarajaIngantacce ne
Sharhi

Annabi -SAW- ya ba da labarin cewa ba a sanya alhariri ga maza sai ga waɗanda ba su da sa'a kuma ba su da rabo a Lahira, kuma wannan babban biki ne, saboda siliki ɗayan tufafin mata ne kuma tufafin mutanen Aljanna ne, kuma mutane masu alfahari, al'ajabi da wofi kawai za su sa shi a wannan duniya. Haramun ne sanya shi, tsira da aminci su tabbata a gare shi, kuma hanin ya kebanta da siliki ne na halitta, amma kada mutum ya sanya hatta siliki ta roba saboda ruwa ne, kuma ba haramun ba ne, kamar yadda kwamiti na dindindin ya hukunta cewa an halatta.

Madogara

- رياض الصالحين من كلام سيد المرسلين؛ للإمام أبي زكريا النووي، تحقيق د. ماهر الفحل، دار ابن كثير-دمشق، الطبعة الأولى، 1428ه. - دليل الفالحين لطرق رياض الصالحين؛ لمحمد بن علان الشافعي، دار الكتاب العربي-بيروت. - بهجة الناظرين شرح رياض الصالحين؛ تأليف سليم الهلالي، دار ابن الجوزي- الطبعة الأولى، 1418ه. - نزهة المتقين شرح رياض الصالحين؛ تأليف د. مصطفى الخِن وغيره، مؤسسة الرسالة-بيروت، الطبعة الرابعة عشر، 1407هـ. - صحيح البخاري -الجامع الصحيح-؛ للإمام أبي عبد الله محمد بن إسماعيل البخاري، عناية محمد زهير الناصر، دار طوق النجاة، الطبعة الأولى، 1422هـ. - صحيح مسلم؛ للإمام مسلم بن الحجاج، حققه ورقمه محمد فؤاد عبد الباقي، دار عالم الكتب-الرياض، الطبعة الأولى، 1417هـ. - شرح رياض الصالحين؛ للشيخ محمد بن صالح العثيمين، مدار الوطن، الرياض، 1426هـ.

Wannan hadisi a HadeethEnc.com

Lallai waɗannan biyun haramun ne ga mazan al'ummata, kuma halal ne ga matansu

عَن عَلِيٍّ بْنِ أَبِي طَالِبٍ رَضيَ اللهُ عنه قَالَ: أَخَذَ رَسُولُ اللَّهِ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ حَرِيرًا بِشِمَالِهِ، وَذَهَبًا بِيَمِينِهِ، ثُمَّ رَفَعَ بِهِمَا يَدَيْهِ، فَقَالَ: «إِنَّ هَذَيْنِ حَرَامٌ عَلَى ذُكُورِ أُمَّتِي، حِلٌّ لِإِنَاثِهِمْ».
Daga Aliyu ɗan Abu Ɗalib - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya riƙe alhariri da hagunsa, kuma zinare da damansa, sannan ya ɗaga hannayensa da su, sai ya ce: "Lallai waɗannan biyun haramun ne ga mazan al'ummata, kuma halal ne ga matansu".
Abu Dawud da Nasa'i da ibn Majah ne Suka Rawaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya riƙe wani tufafi na alhariri ko wani yanki daga gare shi, da hannunsa na hagu, kuma ya riƙe zinariya ta ado ko mai kama da ita, da hannunsa na dama, sannan ya ce: Lallai alhariri da zinariya, sanya su haramun ne akan maza, amma mata to su halal ne garesu.

Fa’idoji
  1. AlSindi ya ce: (Haramun): Abin nufi yin anfani da su a sawa; inba haka ba ai yin anfani canji da ciyarwa da siyarwa ya halatta, yin anfani da zinariya ta hanyar sarrafata kwanuka da yin anfani da su to haramun ne.
  2. Yalwar shari'ar musulunci ga mata dan buƙata zuwa ga ado da makancinsa.
Madogara

سنن أبي داود (6/ 165) (4057). سنن النسائي (8/ 160) (5144). سنن ابن ماجه (4/ 594) (3595). شرح رياض الصالحين، لابن عثيمين (2/ 613). بهجة الناظرين شرح رياض الصالحين، لسليم الهلالي (2/ 99).

Wannan hadisi a HadeethEnc.com

Annabi -tsira da amincin Allah- yahana namiji ya shafa Za'afaran

عن أنس بن مالك رضي الله عنه قال: نهى النبي صلى الله عليه وسلم أن يَتَزَعْفَرَ الرجلُ.
Daga Anas -Allah ya yarda da shi- yace:"Annabi -tsira da amincin Allah- yahana namiji ya shafa Za'afaran"
Bukhari da Muslim suka Rawaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi

Annabi SAW ya hana ma ya Kasance Mutum ya rina jikinsa ko kayansa da da Za'afaran, kuma saboda yana daga cikin Turaren Mata, sai ya hana Maza yin hakan saboda hana Kamanceceniya da su

Madogara

- صحيح البخاري، للإمام محمد بن إسماعيل البخاري، تحقيق محمد الناصر، دار طوق النجاة، الطبعة الأولى، 1422هـ. - صحيح مسلم، للإمام مسلم بن الحجاج النيسابوري، تحقيق محمد فؤاد عبد الباقي، دار إحياء التراث العربي. - بهجة الناظرين شرح رياض الصالحين؛ تأليف سليم بن عيد الهلالي، دار ابن الجوزي- الطبعة الأولى، 1418ه. - نزهة المتقين شرح رياض الصالحين؛ تأليف د. مصطفى سعيد الخِن وغيره، مؤسسة الرسالة-بيروت، الطبعة الرابعة عشرة، 1407هـ. - كنوز رياض الصالحين، لحمد بن ناصر العمار، دار كنوز إشبيليا- الطبعة الأولى، 1430ه. - دليل الفالحين لطرق رياض الصالحين، لمحمد علي بن محمد بن علان الصديقي، اعتنى بها: خليل مأمون شيحا، دار المعرفة. - شرح رياض الصالحين؛ للشيخ محمد بن صالح العثيمين، مدار الوطن، الرياض، 1426هـ.

Wannan hadisi a HadeethEnc.com

Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya tsinewa namijin da ya sanya kayan mace, da macen da ta sanya kayan namiji

عن أبي هريرة رضي الله عنه قال: لعن رسول الله صلى الله عليه وسلم الرجل يلبس لِبْسَةَ المرأة، والمرأة تلبس لِبْسَةَ الرجل.
Daga Abu Huraira - Allah ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya tsinewa namijin da ya sanya kayan mace, da macen da ta sanya kayan namiji.
Nasa'i ya rawaito shi cikin Alkubra da Ibnu Majah da ma'anarsa haka kuma Ahmad suka ruwaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi addu'a da korewa da nisantarwa daga rahamar Allah ga dukkan namijin da ya yi kama da mace a cikin tufafin da suka keɓanci mata; daidai ne a cikin kama ne ko launi ko kaifiyya ko hanyar sanyawa da ado ko wanin haka. Ko mace ta yi kama da kayan da suka keɓanci maza kamar haka, kuma shi laifi ne babba daga manyan laifuka.

Fa’idoji
  1. AlShaukani ya ce: Haramcin kamanceceniyar mata da maza da maza da mata; domin cewa tsinuwa ba ta kasancewa sai akan aikata haram.
  2. Ibnu Usaimin ya ce: Abinda ya kasance abin tarayya ne tsakaninsu misalin sashin fanilolin da maza da mata suke sanyawa to cewa wannan babu laifi da shi, wato babu laifi maza da mata su ɗaura su; domin cewa shi sun yi tarayya ne.
Madogara

سنن أبي داود (6/ 195) (4098). السنن الكبرى للنسائي (8/ 297) (9209). سنن ابن ماجه (3/ 95) (1903). مسند أحمد (14/ 61) (8309). نزهة المتقين، لمجموعة من الباحثين (2/ 1122). كنوز رياض الصالحين، لمجموعة من الباحثين (19/ 337). بهجة الناظرين، لسليم الهلالي (3/ 150). شرح رياض الصالحين، لابن عثيمين (6/ 370).

Wannan hadisi a HadeethEnc.com

Idan igiyar Takalmin xayanku ta tsinke kada ya yi tafiya cikin xayan har sai ya gyara shi

عن أبي هريرة رضي الله عنه قال: سمعت رسول الله صلى الله عليه وسلم يقول: «إذا انقطع شِسْعُ نَعْل أحدكم، فلا يَمْشِ في الأخرى حتى يُصلِحها».
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- ya ce: naji Manzon Allah SAW ya na cewa: "Idan igiyar Takalmin xayanku ta tsinke kada ya yi tafiya cikin xayan har sai ya gyara shi"
Muslim ne ya rawaito shiDarajaIngantacce ne
Madogara

- رياض الصالحين من كلام سيد المرسلين؛ للإمام أبي زكريا النووي، تحقيق د. ماهر الفحل، دار ابن كثير-دمشق، الطبعة الأولى، 1428ه. - صحيح مسلم؛ للإمام مسلم بن الحجاج، حققه ورقمه محمد فؤاد عبد الباقي، دار عالم الكتب-الرياض، الطبعة الأولى، 1417هـ. - بهجة الناظرين شرح رياض الصالحين؛ تأليف سليم بن عيد الهلالي،دارابن الجوزي- الطبعة الأولى1418ه. - نزهة المتقين شرح رياض الصالحين؛ تأليف د. مصطفى الخِن وغيره، مؤسسة الرسالة-بيروت، الطبعة الرابعة عشرة، 1407هـ. - شرح رياض الصالحين؛ للشيخ محمد بن صالح العثيمين، مدار الوطن، الرياض، 1426هـ. - المنهاج شرح صحيح مسلم بن الحجاج، يحيى بن شرف النووي -دار إحياء التراث العربي – بيروت الطبعة: الثانية، 1392ه.

Wannan hadisi a HadeethEnc.com

Kada ku tsige Furfura, saboda cewa shi Haske ne ga Musulmi a Ranar Al-qiyama

عن عمرو بن شعيب، عن أبيه، عن جده رضي الله عنه عن النبي صلى الله عليه وسلم قال: «لا تَنْتِفُوا الشَّيْبَ؛ فإنه نُور المسلم يوم القيامة».
Daga Amr Bn Shu'aib, daga Babansa daga Kakansa, -Allah ya yarda da shi- daga Manzon Allah SAW ya ce: "Kada ku tsige Furfura, saboda cewa shi Haske ne ga Musulmi a Ranar Al-qiyama"
Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shiDarajaIngantacce ne
Madogara

نزهة المتقين، تأليف: جمعٌ من المشايخ، الناشر: مؤسسة الرسالة، الطبعة الأولى: 1397 هـ الطبعة الرابعة عشر 1407 هـ. بهجة الناظرين، تأليف: سليم بن عيد الهلالي، الناشر: دار ابن الجوزي، سنة النشر: 1418 هـ - 1997م. رياض الصالحين، تأليف: محيي الدين يحيى بن شرف النووي، تحقيق: د. ماهر بن ياسين الفحل، الطبعة: الأولى، 1428 هـ. شرح رياض الصالحين، تأليف: محمد بن صالح العثيمين، الناشر: دار الوطن للنشر، الطبعة: 1426 هـ. مسند الإمام أحمد، تأليف: أحمد بن محمد بن حنبل، تحقيق: أحمد محمد شاكر الناشر: دار الحديث – القاهرة، الطبعة: الأولى، 1421 هـ. سنن أبي داود، تأليف: سليمان بن الأشعث السِّجِسْتاني، تحقيق: محمد محيي الدين عبد الحميد، الناشر: المكتبة العصرية، صيدا. السنن الكبرى، تأليف: أحمد بن شعيب النسائي، تحقيق: حسن عبد المنعم شلبي، الناشر: مؤسسة الرسالة، الطبعة: الأولى، 1421 هـ. سنن ابن ماجة، تأليف: محمد بن يزيد القزويني، تحقيق: محمد فؤاد عبد الباقي، الناشر: الناشر: دار إحياء الكتب العربية. سنن الترمذي، تأليف: محمد بن عيسى الترمذي، تحقيق أحمد شاكر وغيره ، الناشر: شركة مكتبة ومطبعة مصطفى البابي الحلبي، الطبعة: الثانية، 1395 هـ. نيل الأوطار شرح منتقى الأخبار، تأليف: محمد بن علي الشوكاني، تحقيق: عصام الدين الصبابطي، الناشر: دار الحديث، الطبعة: الأولى، 1413هـ. شرح سنن ابن ماجه، للسيوطي وغيره، الناشر: قديمي كتب خانة – كراتشي. صحيح الترغيب والترهيب، تأليف: محمد ناصر الدين الألباني، الناشر: مكتبة المعارف، الطبعة: الخامسة.

Wannan hadisi a HadeethEnc.com

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya la'anci mai yin ƙarin gashi da wacce ta nemi a yi mata ƙarin gashi, da mai yin zane a jiki da wacce ta nemi a yi mata

عن عبد الله بن عمر رضي الله عنهما قال: لعن النبي صلى الله عليه وسلم الوَاصِلَةَ والمُسْتَوْصِلَةَ، والوَاشِمَةَ والمُسْتَوشِمَةَ.
Daga Abdullahi ɗan Umar - Allah Ya yarda da su - ya ce: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya la'anci mai yin ƙarin gashi da wacce ta nemi a yi mata ƙarin gashi, da mai yin zane a jiki da wacce ta nemi a yi mata.
Bukhari da Muslim ne suka rawaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi addu'ar tsinuwa da korewa da nisantarwa daga rahamar Allah - Maɗaukakin sarki - akan nau’uka huɗu: Na farko: Mai yin ƙarin gashin kanta ko ga waninta da wani gashin daban. Na biyu: Mai neman a yi mata ƙarin gashi da buƙatar waninta cewa ya yi mata ƙarin gashi da wani gashin daban. Na uku: Al-Washimah ita ce wacce take aikin kafa allura a wani wuri na jiki, kamar fuska ko tafi ko ƙirji, sai ta sa kwalli ko makamancinsa a cikinsa, har sai gurbinsa ya yi shuɗi, ko ya yi kore; dan neman ado da kuma kyau. Na huɗu: Al-Mustaushimah ita ce wacce take son a yi mata zanen. Waɗannan ayyukan suna daga cikin manyan zunubai.

Fa’idoji
  1. Ibnu Hajar ya ce: Abinda aka hana a cikin hakan shi ne ƙarin gashi da gashi, idan ta ƙara gashin kanta bada gashi ba (kamar) da gyalle ko waninsa to ba ya shiga cikin hanin.
  2. Haramcin taimakekeniya akan saɓo.
  3. Hani daga canja halittar Allah; domin cewa shi ƙarya ne da kuma algus.
  4. Halaccin tsinewa wanda Allah da manzonSa suka tsinewa ta hanyar gamewa.
  5. Ɗaura Baruka (wigi) a wannan zamanin yana shiga cikin ƙarin gashin da aka haramta, ita abar haramtawa ce dan abinda ke cikinta na kamanceceniya da kafirai da algus da kuma maguɗi.
  6. AlKhaɗɗabi ya ce: kaɗai narko mai tsanani ya zo a cikin waɗannan abubuwan; dan abinda ke cikinsu na algus da yaudara, da a ce an yi rangwame a cikin wani abu daga garesu da ya zama tsani zuwa neman halatta waninsu na nau'ikan algus, haka kuma dan abinda ke cikinsu na canja halitta, akwai nuni zuwa ga haka a cikin hadisin Ibnu Mas'ud da faɗinsa: "Masu canja halittar Allah", Allah ne mafi sani.
  7. AlNawawi ya ce: Hakan haramun ne akan wacce ta yi da wacce aka yi wa, kuma gurin da aka zana ɗin yana zama najasa, idan zai yi wu a gusar da shi da magani to wajibi ne, idan ba zai yi wu ba sai da ciwo, idan ya ji tsoron ɓaci ko rasa gaɓa ko amfanin (gaɓar) ko wani abu mai muni a cikin gaɓar a zahiri to gusar da shi ba ya wajaba, idan ya tuba wani laifi ba zai ragu daga gare shi ba, idan ba ya jin tsoron wani abu daga hakan to gusar da shi ya wajaba kuma zai yi saɓo idan ya jinkirta gusarwar.
Madogara

صحيح البخاري (7/ 167) (5947). صحيح مسلم (3/ 1677) (2124). توضِيحُ الأحكَامِ مِن بُلوُغ المَرَام، للبسام (5/ 373). بهجة الناظرين شرح رياض الصالحين، لسليم الهلالي (3/ 157). منحة العلام في شرح بلوغ المرام، لعبد الله الفوزان (7/ 354).

Wannan hadisi a HadeethEnc.com
8 cikin 10
Hadisai 10
  1. Lallai cewa Abduleahman Bn Auf da Zubair Bn Al-awwam -Allah ya yarda da su- sunkai qorafin yawan kwarkwata zuwa ga Manzon Allah SAW
  2. Maimakon haka ya sanya siliki wanda ba shi da halitta
  3. Lallai waɗannan biyun haramun ne ga mazan al'ummata, kuma halal ne ga matansu
  4. Annabi -tsira da amincin Allah- yahana namiji ya shafa Za'afaran
  5. Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya tsinewa namijin da ya sanya kayan mace, da macen da ta sanya kayan namiji
  6. Idan igiyar Takalmin xayanku ta tsinke kada ya yi tafiya cikin xayan har sai ya gyara shi
  7. Kada ku tsige Furfura, saboda cewa shi Haske ne ga Musulmi a Ranar Al-qiyama
  8. Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya la'anci mai yin ƙarin gashi da wacce ta nemi a yi mata ƙarin gashi, da mai yin zane a jiki da wacce ta nemi a yi mata
  9. Kada ku hana bayin Allah mata (zuwa) masallatan Allah, saidai su fita alhali ba su yi mummunar shiga ba
  10. Duk mayafin da ya yi ƙasa da idan sawu to yana cikin wuta

Kowane hadisi, daraja, sharhi da fa’ida a nan an nuna su daidai yadda HadeethEnc.com ke wallafa su, bisa sharuɗɗansa na sake wallafawa. Darajar ba ta ambaci wanda ya yanke hukuncin ba. Fassarorin da sharhohin na mawallafansu ne, kuma wasu suna bayyana hukunce-hukunce; masu bitar Sabīl ba su duba su ba. Hadisin Larabci shi ne nassin. Tushe: HadeethEnc.com