Cewa wani Mutumin Iraqi ya tambayi Ibn Umar -Allah ya yarda da su- shin ya halarta ga Mutum idan yana cikin Harami ya kashe wani kwaro mai cutarwa kamar sauro ko kuwa? sai yace masa yana cikin mamakin wanna Mutumin da damuwarsa da misalin qanan abubuwa, tare da tsaurin kansu kan aikata manyan laifuka, sai yace: Ku kalli wannan yana tambaya ta game da jinin Sauro, Kuma haqiqa ankashe Xan Manzon Allah SAW kuma naji , sanna bayan haka suna nuna tsanyseninsu da cikar rsoron Allah suke tambayar kashe Sauro, sannan ya ce: Manzon Allah SAW yana cewa: suna daxin Qanshi na na Duniya ai yaya na ne ina jin qanshinsu kuma ina sunbartarsu, kamar ka ce suna cikin turaren da Mutane suke shanshanawa
صحيح البخاري، محمد بن إسماعيل البخاري الجعفي، تحقيق: محمد زهير الناصر، دار طوق النجاة (مصورة عن السلطانية بإضافة ترقيم: محمد فؤاد عبد الباقي)، الطبعة: الأولى 1422هـ. الإفصاح عن معاني الصحاح، يحيى بن هبيرة الذهلي الشيباني، تحقيق: فؤاد عبد المنعم أحمد، الناشر: دار الوطن، سنة النشر: 1417هـ. منار القاري شرح مختصر صحيح البخاري، حمزة محمد قاسم، راجعه: عبد القادر الأرناؤوط، عني بتصحيحه ونشره: بشير محمد عيون، الناشر: مكتبة دار البيان، دمشق، مكتبة المؤيد، الطائف، الطبعة: 1410هـ، 1990م. معجم اللغة العربية المعاصرة، أحمد مختار عبد الحميد عمر بمساعدة فريق عمل، الناشر: عالم الكتب، الطبعة: الأولى 1429هـ، 2008م.