عن عائشة رضي الله عنها قالت: «ما غِرْتُ على أحد من نساء النبي صلى الله عليه وسلم ما غِرْتُ على خديجة رضي الله عنها ، وما رأيتها قط، ولكن كان يُكثر ذِكْرَها، وربما ذبح الشَّاةَ، ثم يُقطعها أَعْضَاءً، ثم يَبْعَثُهَا في صَدَائِقِ خديجة، فربما قلت له: كأن لم يكن في الدنيا إلا خديجة! فيقول: «إنها كانت وكانت وكان لي منها وَلَدٌ».
وفي رواية: وإن كان لَيَذْبَحُ الشَّاءَ، فيُهدي في خَلَائِلِهَا منها ما يَسَعُهُنَّ.
وفي رواية: كان إذا ذَبَحَ الشَّاةَ، يقول: «أرسلوا بها إلى أصدقاء خديجة».
وفي رواية: قالت: اسْتَأْذَنَتْ هالة بنت خويلد أخت خديجة على رسول الله صلى الله عليه وسلم فعرف استئذان خديجة، فارْتَاحَ لذلك، فقال: «اللهم هالة بنت خويلد».
A wajen A’isha - Allah Ya yarda da ita - ta ce: “Ban yaudari daya daga cikin matan Annabi ba - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - ban yi kishin Khadija ba - Allah Ya yarda da ita - kuma ban taba ganinta ba, amma ana yawan ambatonta, kuma wata kila an yanka tunkiya, sannan ya yanke ta a matsayin membobi. Sannan zai aika shi zuwa ga abokan Khadija.Kila ka ce masa: Kamar dai a ce kawai Khadija a wannan duniyar! Ya ce, "Ta kasance, ta kasance, kuma ina da ɗa daga gare ta." Kuma a cikin wata ruwaya: Idan kuwa zai sadaukar da abu, to ya shiryu a cikin tunaninta game da abin da za su iya. Kuma a cikin wata ruwaya: Idan an yanka rago, sai ya ce: “Aika ta zuwa ga kawayen Khadija.” Kuma a wata ruwaya: Ta ce: Hala bint Khuwaylid, ‘yar’uwar Khadija, ta nemi izini daga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - don haka ya san izinin Khadija, don haka ya gamsu da hakan, don haka ya ce:“ Ya Allah, Hala bint Khuwaylid. ”
Buhari da Muslim ne suka rawaito shi da dukkan ruwayoyin saDarajaIngantacce ne
Sharhi
A’isha, Allah ya yarda da ita, ta ce: Ba ta yaudari wata daga cikin matan Annabi ba - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - kamar yadda ta yi kishin Khadija - Allah ya yarda da ita - wacce ita ce matar Manzon Allah ta farko - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - kuma ta mutu kafin Aisha ta gan ta. Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - a Madina idan aka yanka rago, sai ya debi naman ta ya ba wa budurwar Khadija - Allah ya yarda da ita - kuma A’isha, Allah ya yarda da ita, ba ta yi haƙuri a kan haka ba, sai ta ce: Ya Manzon Allah, kamar dai babu komai a wannan duniya face Khadija. Ya ambata - Allah ya yi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - cewa ta kasance tana yin irin wannan da irin wannan da irin wannan, ya kuma fadi wasu siffofinta - yardar Allah ta tabbata a gare ta -. Ya kara da cewa - Allah ya kara masa yarda - ya kuma tabbatar da sirrin wannan kauna, kauna da zurfafa kauna: “Ina da da daga gare ta.” ‘Ya’yan sa mata hudu ne da‘ ya’ya maza guda uku, wadanda dukkansu ba su wuce daya ba, Ibrahim - Allah ya yarda da shi - domin shi mutumin Mariyah al-Qibtiyya ne wanda Sarkin Kopt ya ba shi. . Wani lokaci, Hala Bint Khuwailid, ‘yar’uwar Khadija, Allah Ya yarda da su, ta nemi izininta, kuma izinin nata ya yi daidai da bukatar Khadija na muryarta mai kama da muryar‘ yar uwarta, kuma Khadija ta tuna da hakan, don haka ya yi farin ciki da jin daɗi - Allah ya kara masa lafiya da aminci.
Madogara
بهجة الناظرين شرح رياض الصالحين لسليم الهلالي، ط1، دار ابن الجوزي، الدمام، 1415هـ.
تحفة الأحوذي بشرح جامع الترمذي للمباركفورى، دار الكتب العلمية، بيروت.
تطريز رياض الصالحين للشيخ فيصل المبارك، ط1، تحقيق: عبد العزيز بن عبد الله آل حمد، دار العاصمة، الرياض، 1423 هـ.
دليل الفالحين لطرق رياض الصالحين لمحمد علي بن محمد بن علان، ط4، اعتنى بها: خليل مأمون شيحا، دار المعرفة، بيروت، 1425 هـ.
رياض الصالحين للنووي، ط1، تحقيق: ماهر ياسين الفحل، دار ابن كثير، دمشق، بيروت، 1428 هـ.
رياض الصالحين، ط4، تحقيق: عصام هادي، وزارة الأوقاف والشؤون الإسلامية القطرية، دار الريان، بيروت، 1428هـ.
كنوز رياض الصالحين، مجموعة من الباحثين برئاسة حمد بن ناصر العمار، ط1، كنوز إشبيليا، الرياض، 1430هـ.
شرح رياض الصالحين للشيخ ابن عثيمين، دار الوطن للنشر، الرياض، 1426هـ.
صحيح البخاري، تحقيق: محمد زهير بن ناصر الناصر، ط1، دار طوق النجاة (مصورة عن السلطانية بإضافة ترقيم: محمد فؤاد عبد الباقي)، 1422هـ.
صحيح مسلم، تحقيق: محمد فؤاد عبد الباقي، دار إحياء التراث العربي، بيروت.
نزهة المتقين شرح رياض الصالحين لمجموعة من الباحثين، ط14، مؤسسة الرسالة، 1407هـ.
Wannan hadisi a HadeethEnc.comعن أبي سعيد الخدري رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم: «الحَسَن والحُسَيْن سَيِّدا شَباب أهْل الجنة».
Daga Abu Sa'idu Khudri - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Alhasan da Alhusain su ne shugabannin matasan 'yan Aljanna".
Tirmizi da Ahmad sun rawaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bada labarin cewa jikokinsa biyu Alhassan da Alhussain 'ya'yan Ali ɗan Abu Ɗalib da Faɗima 'yar Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - kuma Allah Ya yarda da su -, su ne shugabannin wanda ya mutu a falala alhali shi yana saurayi kuma ya shiga aljanna, ko cewa sune shugabannin matasan 'yan aljanna in an cere Annabawa da Khalifofi Masu shiryarwa.
Fa’idoji
- A cikinsa akwai falala ta zahiri ga Hassan da Hussain - Allah Ya yarda da su -.
- An ce a cikin ma'anar hadisin: Cewa su a lokacin hadisin sune shugabannin waɗanda sune daga 'yan aljanna cikin matasan wannan zamanin, ko kuma cewa sune mafifita daga waɗanda falala mai gamewa ba ta tabbata a cikinsa ba kamar Annabawa da Khalifofi, ko kuma cewa sune shugabannin waɗanda suka siffantu da siffofin samartaka da yarinta kamar karamci da gwarzantaka, kuma bai zo da shekarun matasa da hakan ba; domin Hassan da Hussain sun mutu alhali suna gwaraza.
Madogara
سنن الترمذي (6/ 113) (3768).
مسند أحمد (17/ 31) (10999).
حاشية السندي على سنن ابن ماجه، محمد بن عبد الهادي التتوي (1/ 56).
تحفة الأحوذي بشرح جامع الترمذي، محمد المباركفوري (10/ 178).
المصباح المنير في غريب الشرح الكبير، لأحمد الفيومي (1/ 294).
Wannan hadisi a HadeethEnc.comعن ابن أبي نعم، قال: كنتُ شاهدا لابن عمر، وسأله رجل عن دم البَعُوض، فقال: ممن أنت؟ فقال: من أهل العراق، قال: انظروا إلى هذا، يسألني عن دم البَعُوض، وقد قتلوا ابن النبي صلى الله عليه وسلم، وسمعتُ النبي صلى الله عليه وسلم يقول: «هما رَيْحَانَتاي من الدنيا».
Daga Abu Na'im, ya ce: Na kasance Shaida ga Ibn Umae, sai wani Murum ya tambayeshi game da jinin Sauro, sai ya ce: Wanene kai? sai ya ce: Mutumin Iraq ne, sai ya ce: Ku kalli wannan yana tambaya ta game da jinin Sauro, Kuma haqiqa ankashe Xan Manzon Allah SAW kuma naji Manzon Allah SAW yana cewa: suna daxin Qanshi na na Duniya"
Buhari ne ya rawaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi
Cewa wani Mutumin Iraqi ya tambayi Ibn Umar -Allah ya yarda da su- shin ya halarta ga Mutum idan yana cikin Harami ya kashe wani kwaro mai cutarwa kamar sauro ko kuwa? sai yace masa yana cikin mamakin wanna Mutumin da damuwarsa da misalin qanan abubuwa, tare da tsaurin kansu kan aikata manyan laifuka, sai yace: Ku kalli wannan yana tambaya ta game da jinin Sauro, Kuma haqiqa ankashe Xan Manzon Allah SAW kuma naji , sanna bayan haka suna nuna tsanyseninsu da cikar rsoron Allah suke tambayar kashe Sauro, sannan ya ce: Manzon Allah SAW yana cewa: suna daxin Qanshi na na Duniya ai yaya na ne ina jin qanshinsu kuma ina sunbartarsu, kamar ka ce suna cikin turaren da Mutane suke shanshanawa
Madogara
صحيح البخاري، محمد بن إسماعيل البخاري الجعفي، تحقيق: محمد زهير الناصر، دار طوق النجاة (مصورة عن السلطانية بإضافة ترقيم: محمد فؤاد عبد الباقي)، الطبعة: الأولى 1422هـ.
الإفصاح عن معاني الصحاح، يحيى بن هبيرة الذهلي الشيباني، تحقيق: فؤاد عبد المنعم أحمد، الناشر: دار الوطن، سنة النشر: 1417هـ.
منار القاري شرح مختصر صحيح البخاري، حمزة محمد قاسم، راجعه: عبد القادر الأرناؤوط، عني بتصحيحه ونشره: بشير محمد عيون، الناشر: مكتبة دار البيان، دمشق، مكتبة المؤيد، الطائف، الطبعة: 1410هـ، 1990م.
معجم اللغة العربية المعاصرة، أحمد مختار عبد الحميد عمر بمساعدة فريق عمل، الناشر: عالم الكتب، الطبعة: الأولى 1429هـ، 2008م.
Wannan hadisi a HadeethEnc.comعن أبي بكرة رضي الله عنه قال: أخرج النبي صلى الله عليه وسلم ذات يوم الحسن، فصعد به على المنبر، فقال: «ابني هذا سيِّد، ولعلَّ اللهَ أن يُصلحَ به بين فئتين من المسلمين».
Daga Abu Bakra -Allah ya yarda da shi- ya ce: Wata rana Manzon Allah SAW ya futo da Hasan, sai ya hau kan Minbari, sai ya ce: Wannan Xana ne Kuma Shugaba, kuma watakila Allah zai sulhunta tsakanin wata runduna guda biyu ta Musulmai
Buhari ne ya rawaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi
Wata rana Manzon Allah SAW ya futo da Hasan, zuwa Masallaci sai ya hau kan Minbari, sai ya ce: Wannan Xana ne Kuma Shugaba, Sai ya bawa Muatane labari cewa Xansa Hassan Shugaba ne Mai Asalin girma, Kuma Mai darajar Nasaba, kuma yana dangantaka da mafi girman gida a bayan qasa, kuma cewa Allah Maxaukakin Sarkin kuma watakila Allah zai sulhunta tsakanin wata runduna guda biyu ta Musulmai ya haxa kan baki xayan Musulmai, Kuma babu Shakka wannan hadisin mai girma Alama daga cikin Alamomin Annabtakarsa SAW inda a cikin wannan Hadisin yanda ya bada labarin sa SAW abunda zai faru ga wannan jagora ne mai girma Alhasan Bin Ali -Allah ya yarda da su- na haca kan Musulmai da sulhu a tsakaninsu, da xauke rigimar tsakaninsu, kuma hakan ya faru ta hanyar janyewarsa daga Halifanci ga Mu'awiya, abunda xinkewar varaka, da kuma kate jini kuma wana ya faru ne a Shekarar Jama'a Shekara ta 40 ko 41 hijira
Madogara
صحيح البخاري، محمد بن إسماعيل البخاري الجعفي، تحقيق: محمد زهير الناصر، دار طوق النجاة (مصورة عن السلطانية بإضافة ترقيم: محمد فؤاد عبد الباقي)، الطبعة: الأولى 1422هـ.
كشف المشكل من حديث الصحيحين، جمال الدين أبو الفرج عبد الرحمن بن الجوزي، تحقيق: علي حسين البواب، الناشر: دار الوطن، الرياض.
منار القاري شرح مختصر صحيح البخاري، حمزة محمد قاسم، راجعه: عبد القادر الأرناؤوط، عني بتصحيحه ونشره: بشير محمد عيون، الناشر: مكتبة دار البيان، دمشق، مكتبة المؤيد، الطائف، الطبعة: 1410هـ، 1990م.
شرح صحيح البخاري لابن بطال، تحقيق: أبي تميم ياسر بن إبراهيم، نشر: مكتبة الرشد، الرياض، السعودية، الطبعة: الثانية 1423هـ، 2003م.
Wannan hadisi a HadeethEnc.comعن البراء رضي الله عنه قال: لما تُوفِّي إبراهيم -عليه السلام-، قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «إنَّ له مُرْضِعًا في الجنة».
An rawaito daga Barra'a -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Yayin da Ibarahim ya Mutu Manzon Allah SAW ya ce: "Lallai yana da Mai shayar da shi a cikin Al-janna"
Buhari ne ya rawaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi
Ibrahim ya Mutu Xan Manzon Allah SAW wanda Mariya Al-qibxiyya ta haifa, kuma yana Xan wata sha takwas, sai Manzon Allah SAW ya bada labarin cewa Allah SWT ya tanadar masa waxanda zasu shayar da shi har su cika shayar da shi a cikin Aljanna
Madogara
صحيح البخاري، نشر: دار طوق النجاة (مصورة عن السلطانية بإضافة ترقيم محمد فؤاد عبد الباقي)، الطبعة: الأولى، 1422هـ.
منار القاري شرح مختصر صحيح البخاري، لحمزة محمد قاسم، راجعه: الشيخ عبد القادر الأرناؤوط، عني بتصحيحه ونشره: بشير محمد عيون، الناشر: مكتبة دار البيان، دمشق - الجمهورية العربية السورية، مكتبة المؤيد، الطائف -المملكة العربية السعودية- عام النشر: 1410 هـ - 1990 م.
Wannan hadisi a HadeethEnc.comعَنْ أُمِّ سَلَمَةَ أُمِّ المؤْمنينَ رَضيَ اللهُ عنها أَنَّهَا قَالَتْ: سَمِعْتُ رَسُولَ اللهِ صلى الله عليه وسلم يَقُولُ: «مَا مِنْ مُسْلِمٍ تُصِيبُهُ مُصِيبَةٌ فَيَقُولُ مَا أَمَرَهُ اللهُ: {إِنَّا لِلهِ وَإِنَّا إِلَيْهِ رَاجِعُونَ} [البقرة: 156]، اللَّهُمَّ أْجُرْنِي فِي مُصِيبَتِي، وَأَخْلِفْ لِي خَيْرًا مِنْهَا، إِلَّا أَخْلَفَ اللهُ لَهُ خَيْرًا مِنْهَا»، قَالَتْ: فَلَمَّا مَاتَ أَبُو سَلَمَةَ قُلْتُ: أَيُّ الْمُسْلِمِينَ خَيْرٌ مِنْ أَبِي سَلَمَةَ؟ أَوَّلُ بَيْتٍ هَاجَرَ إِلَى رَسُولِ اللهِ صلى الله عليه وسلم، ثُمَّ إِنِّي قُلْتُهَا، فَأَخْلَفَ اللهُ لِي رَسُولَ اللهِ صلى الله عليه وسلم.
Daga Ummu Salamah Uwar muminai - Allah Ya yarda da ita - ta ce: Na ji Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana cewa: "Babu wani musulmin da wata musiba zata same shi, sai ya faɗi abinda Allah Ya umarce shi: {Lallai mu daga Allah muke kuma lallai cewa mu zuwa ga Allah zamu koma} [al-Baƙara: 156], ya Allah Ka bani lada a cikin wannan musibar tawa kuma Ka musanya mini da mafi alheri da ita, sai Allah Ya musanya masa da mafi alheri daga ita", ta ce: Lokacin da Abu Salama ya rasu na ce: Waye a cikin musulmai ya fi Abu Salama alheri? farkon gidan da ya yi hijra zuwa ga manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, sannan sai na faɗeta (addu'ar), sai Allah Ya maye mini gurbinsa da manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -.
Muslim ne ya rawaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi
Uwar muminai Ummu Salama - Allah Ya yarda da ita - ta ambaci cewa ita ta ji manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana cewa wata rana: Babu wani musulmin da wata musiba zata same shi sai ya faɗi abinda Allah Ya so gare shi: {Lallai mu daga Allah muke kuma lallai mu zuwa ga Allah zamu koma} [al-Baƙara: 156], (Ya Allah Ka bani lada) Ka bani ladan haƙurina (a cikin wannan musiba), ka canja mini (Ka maye mini gurbi) daga ita (da mafi alheri daga gareta); sai Allah Ya canja masa mafi alheri daga gareta. Ta ce : Lokacin da Abu Salama ya yasu na ce: Waye cikin musulmai ya fi Abu Salama alheri?! farkon gidan da ya yi hijira zuwa ga manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, sannan Allah Ya taimake ni sai na faɗeta, sai Allah Ya maye mini gurbin Abu Salama da manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbta agare shi -.
Fa’idoji
- Umarni da haƙuri a lokacin musibu da kuma rashin kururuwa.
- Fuskantar da addu'a zuwa ga Allah a cikin musibu da suke sauka; domin canji yana gare shi (shi Allah).
- Larurar mumini ya yi ruko da umarnin annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - koda hikima bata bayyana daga umarninsa ba.
- Alheri dukkansa yana cikin ruko da umarnin Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -.
Madogara
صحيح مسلم (2/ 631) (918).
Wannan hadisi a HadeethEnc.comKowane hadisi, daraja, sharhi da fa’ida a nan an nuna su daidai yadda HadeethEnc.com ke wallafa su, bisa sharuɗɗansa na sake wallafawa. Darajar ba ta ambaci wanda ya yanke hukuncin ba. Fassarorin da sharhohin na mawallafansu ne, kuma wasu suna bayyana hukunce-hukunce; masu bitar Sabīl ba su duba su ba. Hadisin Larabci shi ne nassin. Tushe: HadeethEnc.com