Tsallaka zuwa abin da ke ciki
Sura ta 73 · Aya ta 15

Al-Muzzammil 73:15

المزمل

إِنَّآ أَرْسَلْنَآ إِلَيْكُمْ رَسُولًا شَـٰهِدًا عَلَيْكُمْ كَمَآ أَرْسَلْنَآ إِلَىٰ فِرْعَوْنَ رَسُولًا

Ma’ana

Lalle ne, Mũ. Mun aika zuwa gare ku, wani Manzo[1] mai shaida a kanku, kamar yadda Muka aika wani Manzo[2] zuwaga Fir'auna,

[1] Wato Annabi Muhammad, tsĩra da aminci su tabbata a gare shi.
[2] Wato Annabi Mũsã, aminci ya tabbata a gare shi.

Ma’ana: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi. Translated by Abu Bakr Mahmoud Jumi, developed under the supervision of the Rowwad Translation Center. The original translation is available for the purpose of expressing opinion, evaluation, and continuous development. Sigar 1.2.2, 2025-06-26. QuranEnc.com

Al-Muzzammil

Larabcin rubutun Tanzil ne, ba tare da canji ba. Ma’anonin bugun mawallafansu ne, ba tare da canji ba; masu bitar Sabīl kansu ba su duba su ba tukuna. Larabci: rubutun Uthmani na Tanzil, sigar 1.1. Tushe: tanzil.net