Tsallaka zuwa abin da ke ciki
Sura ta 7 · Aya ta 15

Al-A'raaf 7:15

الأعراف

قَالَ إِنَّكَ مِنَ ٱلْمُنظَرِينَ

Ma’ana

Ya ce: "Lalle ne, kanã daga waɗanda aka yi wa jinkiri."[1]

[1] wannan ya nũna cewa, kowa ya rõki Allah wani abu, to, zai bã shi gwargwadon yaddaYake so, Shi Ubangijin.

Ma’ana: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi. Translated by Abu Bakr Mahmoud Jumi, developed under the supervision of the Rowwad Translation Center. The original translation is available for the purpose of expressing opinion, evaluation, and continuous development. Sigar 1.2.2, 2025-06-26. QuranEnc.com

Al-A'raaf

Larabcin rubutun Tanzil ne, ba tare da canji ba. Ma’anonin bugun mawallafansu ne, ba tare da canji ba; masu bitar Sabīl kansu ba su duba su ba tukuna. Larabci: rubutun Uthmani na Tanzil, sigar 1.1. Tushe: tanzil.net