Sura ta 28 · Aya ta 51
Al-Qasas 28:51
القصصوَلَقَدْ وَصَّلْنَا لَهُمُ ٱلْقَوْلَ لَعَلَّهُمْ يَتَذَكَّرُونَ
Ma’ana
Kuma lalle ne haƙĩƙa Mun sãdar[1] da magana sabõda su, tsammãninsu, suna tunãni.
[1] Attaura da Alƙur'ãni. Ayyukan Annabawa sãshen Su sun sãdu da sãshe.
Ma’ana: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi. Translated by Abu Bakr Mahmoud Jumi, developed under the supervision of the Rowwad Translation Center. The original translation is available for the purpose of expressing opinion, evaluation, and continuous development. Sigar 1.2.2, 2025-06-26. QuranEnc.com
Larabcin rubutun Tanzil ne, ba tare da canji ba. Ma’anonin bugun mawallafansu ne, ba tare da canji ba; masu bitar Sabīl kansu ba su duba su ba tukuna. Larabci: rubutun Uthmani na Tanzil, sigar 1.1. Tushe: tanzil.net