Tsallaka zuwa abin da ke ciki
Sura ta 23 · Aya ta 98

Al-Muminoon 23:98

المؤمنون

وَأَعُوذُ بِكَ رَبِّ أَن يَحْضُرُونِ

Ma’ana

"Kuma inã nẽman tsari da Kai, ya Ubangijĩna! Dõmin kada su halarto ni,[1] "

[1] Inã neman tsari da Kai, yã Ubangijina! Kada Shaiɗãnu su halarto ni a cikin al'amurana duka, dõmin ba su halarta, fãce da sharri.

Ma’ana: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi. Translated by Abu Bakr Mahmoud Jumi, developed under the supervision of the Rowwad Translation Center. The original translation is available for the purpose of expressing opinion, evaluation, and continuous development. Sigar 1.2.2, 2025-06-26. QuranEnc.com

Al-Muminoon

Larabcin rubutun Tanzil ne, ba tare da canji ba. Ma’anonin bugun mawallafansu ne, ba tare da canji ba; masu bitar Sabīl kansu ba su duba su ba tukuna. Larabci: rubutun Uthmani na Tanzil, sigar 1.1. Tushe: tanzil.net