Annabi Musa ya kasance mai kunya ne Mai yawan Suturce kansa, ba'a iya ganin komai na fatarsa saboda kunyarsa, sai suka cutar da shi daga cikin bani Isra'ila, suka ce baya vuya sai don saboda wani aibi ne daga fatarsa, kodai Albaras ko kazuwa, kuma Allah sai ya so Kuvutar da shi daga abunda suka faxa ga Musa xin, sai wata rana ya kaxaita don wanka ya sanya Tufafinsa akan Dutse, yayin da ya gama sai ya taho wajen kayansa don ya sanya, sai Dutsen ya zura da gudu da kayansa ya na cewa: Dutse kayana Dutse kayana, har sai da ya kaishi cikin Mutane sai suka ganshi tsirara a Mafi kyawun halittar Allah, kumka ya tserar da shi daga abunda suke jifansa da shi, kuma sai Dutsen ya tsaya, ya xauki kayansa sai ya sanya, sai ya fara dukan Dutsen da Sandansa, na rantse da Allah akwai tabon dukan Dutsen sau Uku ko sau huxu ko sau biyar, kuma wannan shi ne faxin sa: "Ya ku waxanda kukai Imani kada kukasance kamar waxanda suka cutar da Musa sai Allah ya kuvutar da shi daga abunda suka ce kuma ya Kasance Mai Qima a wajen Allah" (Al-ahzab: 69) ai ku kiyayi ku kasance masu cutar da Annabi SAW kamar yadda Banu Isra'ila suka cutar da Musa, sai Allah ya tsarkake shi daga abunda suka faxa game da shi, kuma Annabi Musa ma'abocin matsayi ne a Wajen Allah
- صحيح البخاري، نشر: دار طوق النجاة (مصورة عن السلطانية بإضافة ترقيم محمد فؤاد عبد الباقي)، الطبعة: الأولى، 1422ه. - صحيح مسلم، تحقيق: محمد فؤاد عبد الباقي، نشر: دار إحياء التراث العربي – بيروت. - تاج العروس من جواهر القاموس، للزبيدي، نشر: دار الهداية. - مرقاة المفاتيح شرح مشكاة المصابيح، لعلي بن سلطان الملا الهروي القاري، الناشر: دار الفكر، بيروت – لبنان، الطبعة: الأولى، 1422هـ - 2002م. - الإفصاح عن معاني الصحاح، ليحيى بن هبيرة بن محمد بن هبيرة الذهلي الشيباني، المحقق: فؤاد عبد المنعم أحمد، الناشر: دار الوطن، سنة النشر: 1417هـ. - فتح الباري شرح صحيح البخاري، لزين الدين عبد الرحمن بن أحمد بن رجب الحنبلي، تحقيق: محمود بن شعبان بن عبد المقصود وآخرين، الناشر: مكتبة الغرباء الأثرية - المدينة النبوية، الطبعة: الأولى، 1417 هـ - 1996 م. - معجم اللغة العربية المعاصرة، للدكتور أحمد مختار عبد الحميد عمر بمساعدة فريق عمل، الناشر: عالم الكتب، الطبعة: الأولى، 1429 هـ - 2008 م. - عمدة القاري شرح صحيح البخاري، لمحمود بن أحمد بن موسى الحنفى بدر الدين العينى، الناشر: دار إحياء التراث العربي – بيروت. - إرشاد الساري لشرح صحيح البخاري، لأحمد بن محمد بن أبى بكر بن عبد الملك القسطلاني القتيبي المصري، الناشر: المطبعة الكبرى الأميرية، مصر، الطبعة: السابعة، 1323 هـ.