Tsallaka zuwa abin da ke ciki
Hadisai tare da sharhi

Wata ya tsage alokacin Manzon Allah SAW yanki biyu, Yanki kan Duste yanki xayan kuma yana Sama, Kuma yankin da yake kan Dutse ya kasance a saman Dutse, sai Manzon Allah SAW ya ce: Ya Ubangiji ka shaida

عن عبد الله بن مسعود رضي الله عنه مرفوعاً: انشقَّ القمر على عهد رسول الله صلى الله عليه وسلم فِلْقَتين، فستر الجبل فِلْقَة، وكانت فِلْقَة فوق الجبل، فقال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «اللهمَّ اشهَدْ».
Daga Abdullahi Bn Mas'ud =Allah ya yarda da shi zuwa ga Manzon Allah Wata ya tsage alokacin Manzon Allah SAW yanki biyu, Yanki kan Duste yanki xayan kuma yana Sama, Kuma yankin da yake kan Dutse ya kasance a saman Dutse, sai Manzon Allah SAW ya ce: Ya Ubangiji ka shaida
Bukhari da Muslim suka Rawaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi

Wata ya tsage alokacin Manzon Allah SAW yanki biyu, Yanki kan Duste yanki xayan kuma yana Sama, Kuma yankin da yake kan Dutse ya kasance a saman Dutse, sai Manzon Allah SAW ya ce: Ya Ubangiji ka shaida akansu cewa ni na nuna musu Dalili kan gaskiyar Annabtaka ta

Madogara

صحيح البخاري، نشر: دار طوق النجاة (مصورة عن السلطانية بإضافة ترقيم محمد فؤاد عبد الباقي)، الطبعة: الأولى، 1422ه. صحيح مسلم، تحقيق: محمد فؤاد عبد الباقي، نشر: دار إحياء التراث العربي – بيروت. كشف المشكل من حديث الصحيحين، لجمال الدين أبي الفرج عبد الرحمن بن علي بن محمد الجوزي، المحقق: علي حسين البواب، الناشر: دار الوطن – الرياض. مرقاة المفاتيح شرح مشكاة المصابيح، لعلي بن سلطان الملا الهروي القاري، الناشر: دار الفكر، بيروت – لبنان، الطبعة: الأولى، 1422هـ - 2002م.

Wannan hadisi a HadeethEnc.com
KEƁENCE-KEƁENCEN ANNABI

Kowane hadisi, daraja, sharhi da fa’ida a nan an nuna su daidai yadda HadeethEnc.com ke wallafa su, bisa sharuɗɗansa na sake wallafawa. Darajar ba ta ambaci wanda ya yanke hukuncin ba. Fassarorin da sharhohin na mawallafansu ne, kuma wasu suna bayyana hukunce-hukunce; masu bitar Sabīl ba su duba su ba. Hadisin Larabci shi ne nassin. Tushe: HadeethEnc.com