An rawaito daga Umar -Allah ya yarda da su- cewa Annabi ya ce: Idan Dayanku Matarsa ta nemi izininsa zuwa Masallaci kada ya hana ta; don kada ya haramta mata fafalalar sa,mun Jam'i a Masallaci kuma a cikinsa akwai bayanin Hukuncin futar Mace zuwa Masallaci don yin sallah, kuma cewa shi Halak ne, kuma Daya daga cikin yayan Abdullahi dan Umar yana nan a lokacin da abin ya faru, kuma ya kasance ya ga lokacin mai tsawo wanda ya canza daga zamanin Annabi da yawaitawar Mata da ado, sai wannan ya sanya shi kishi ya kamashi kan tsare Mata, kan haka ne ma ya ce-ba tare da futo na futo da sharia ba- kuma wallahi da ya hanasu sai mahaifinsa ya gano daga Maganarsa cewa yana musantawa ne da wannan maganar tasa akan Sunnar Annabi wannan yasa yayi fushi da sabida da Allah da Manzonsa, kan cewa zaginsa zagi ne babba mai tsanani, kuma ya ce: ina baka labari daga Annabi kuma kai kana cewa wallahi sai mun hanasu?
تيسير العلام شرح عمدة الأحكام، للبسام، حققه وعلق عليه وخرج أحاديثه وصنع فهارسه: محمد صبحي بن حسن حلاق، ط10، مكتبة الصحابة، الإمارات - مكتبة التابعين، القاهرة، 1426هـ. تنبيه الأفهام شرح عمدة لأحكام، لابن عثيمين، ط1، مكتبة الصحابة، الإمارات، 1426هـ. عمدة الأحكام من كلام خير الأنام صلى الله عليه وسلم لعبد الغني المقدسي، دراسة وتحقيق: محمود الأرناؤوط، مراجعة وتقديم: عبد القادر الأرناؤوط، ط2، دار الثقافة العربية، دمشق، بيروت، مؤسسة قرطبة، 1408 هـ. صحيح البخاري، تحقيق: محمد زهير بن ناصر الناصر، ط1، دار طوق النجاة (مصورة عن السلطانية بإضافة ترقيم: محمد فؤاد عبد الباقي)، 1422هـ. صحيح مسلم، تحقيق: محمد فؤاد عبد الباقي، دار إحياء التراث العربي، بيروت، 1423هـ.