عن أبي ذر رضي الله عنه قال: قُلتُ: يَا رسُولَ الله، أَلاَ تَسْتَعْمِلُنِي؟ فَضَرَبَ بِيَدِهِ عَلَى مَنْكِبِي، ثُمَّ قَالَ: «يَا أَبَا ذَرٍّ، إِنَّكَ ضَعِيفٌ، وَإِنَّهَا أَمَانَةٌ، وَإِنَّهَا يَوْمَ القِيَامَةِ خِزيٌ وَنَدَامَةٌ، إِلاَّ مَنْ أَخَذَهَا بِحَقِّهَا، وَأَدَّى الَّذِي عَلَيهِ فِيهَا».
Daga Abu Dharr - Allah ya yarda da shi - ya ce: Na ce: Ya Manzon Allah, ba za ka yi amfani da ni ba? Ya bugi hannunsa a kan Minkebe, sannan ya ce: «Ya Abu Dhar, kai mai rauni ne, kuma gaskiya ne, kuma ita ce Ranar Kiyama kunya da nadama, kawai ta karɓi haƙƙinta, wanda ta jagorantar da su».
Muslim ne ya rawaito shiDarajaIngantacce ne
Madogara
بهجة الناظرين شرح رياض الصالحين، لسليم الهلالي، ط1، دار ابن الجوزي، الدمام، 1415هـ.
رياض الصالحين، للنووي، ط1، تحقيق: ماهر ياسين الفحل، دار ابن كثير، دمشق، بيروت، 1428 هـ.
رياض الصالحين، ط4، تحقيق: عصام هادي، وزارة الأوقاف والشؤون الإسلامية القطرية، دار الريان، بيروت، 1428هـ.
كنوز رياض الصالحين، مجموعة من الباحثين برئاسة حمد بن ناصر العمار، ط1، كنوز إشبيليا، الرياض، 1430هـ.
شرح رياض الصالحين، للشيخ ابن عثيمين، دار الوطن للنشر، الرياض، 1426هـ.
صحيح مسلم، تحقيق: محمد فؤاد عبد الباقي، دار إحياء التراث العربي، بيروت.
المنهاج شرح صحيح مسلم بن الحجاج، للنووي، ط2، دار إحياء التراث العربي - بيروت، 1392ه.
نزهة المتقين شرح رياض الصالحين، لمجموعة من الباحثين، ط14، مؤسسة الرسالة، 1407هـ.
تطريز رياض الصالحين، تأليف فيصل آل مبارك، تحقيق د. عبد العزيز آل حمد، دار العاصمة، الرياض، الطبعة الأولى، 1423هـ.
Wannan hadisi a HadeethEnc.comعَنْ عَلِيٍّ رَضِيَ اللَّهُ عَنْهُ قَالَ: بَعَثَ النَّبِيُّ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ سَرِيَّةً فَاسْتَعْمَلَ رَجُلًا مِنَ الأَنْصَارِ، وَأَمَرَهُمْ أَنْ يُطِيعُوهُ، فَغَضِبَ، فَقَالَ: أَلَيْسَ أَمَرَكُمُ النَّبِيُّ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ أَنْ تُطِيعُونِي؟ قَالُوا: بَلَى، قَالَ: فَاجْمَعُوا لِي حَطَبًا، فَجَمَعُوا، فَقَالَ: أَوْقِدُوا نَارًا، فَأَوْقَدُوهَا، فَقَالَ: ادْخُلُوهَا، فَهَمُّوا، وَجَعَلَ بَعْضُهُمْ يُمْسِكُ بَعْضًا، وَيَقُولُونَ: فَرَرْنَا إِلَى النَّبِيِّ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ مِنَ النَّارِ، فَمَا زَالُوا حَتَّى خَمَدَتِ النَّارُ، فَسَكَنَ غَضَبُهُ، فَبَلَغَ النَّبِيَّ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ، فَقَالَ: «لَوْ دَخَلُوهَا مَا خَرَجُوا مِنْهَا إِلَى يَوْمِ القِيَامَةِ؛ الطَّاعَةُ فِي المَعْرُوفِ».
Daga Aliyu - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya aiki wata ƙaramar runduna sai ya shugabantar da wani mutum daga cikin mutanen Madina, kuma ya umarcesu da su yi masa biyayya, sai (mutumin) ya yi fushi, sai ya ce: Shin Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - bai umarce ku ku bini ba? suka ce: Ya umarcemu. (Sai) Ya ce: Ku haɗa mini itatuwa, sai suka haɗa masa, sai ya ce: Ku kunna wuta, sai suka kunnata, sai ya ce: Ku shigeta, sai suka yi niyyar (shiga), sai wasu daga cikinsu suka riƙe wasu, suna cewa: Mun gujewa wuta ne zuwa wurin Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, basu gushe ba har sai da wutar ta mutu, sai fushinsa ya gushe, sai hakan ya kai ga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, sai ya ce: «Da a ce sun shigeta da ba zasu fita daga cikinta ba har zuwa ranar alƙiyama; biyayya tana kasancewa ne kawai a aikin alheri».
Bukhari da Muslim ne suka rawaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya aiki wata runduna, sai ya sanya wani mutum daga cikin mutanen Madina shugaba a kansu, kuma ya umarcesu da su yi masa biyayya, sai shugaban ya yi fushi a kansu kuma ya ce musu: Shin Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - bai umarceku ku bini ba? Suka ce: Ya yi umarni, ya ce: To na umarceku ku tattara mini itace ku kunna wuta, sannan ku shiga cikinta, sai suka tara itatuwa suka kunna wuta, lokacin da suka yi yunkurin shiga cikinta, sai sashinsu ya fara kallon sashi. Suka ce: Lallai mu bamu bi Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ba sai donin gujewa wuta shin ma shigeta kuwa? Suna cikin haka sai wutar ta mutu, kuma fushin shugaba ya tafi. Sai aka baiwa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - labarin hakan, sai ya ce: Da sun bi shi sun shiga cikin wutar da suka kunnata da an yi musu azaba a cikinta har ƙarewar duniya, babu biyayya ga wani abin halitta a cikin saɓon Mahalicci; kaɗai biyayya tana wajaba ne a aikin alheri ba'a saɓo ba.
Fa’idoji
- Bayanin cewa ɗa'a (biyayya) kaɗai tana kasancewa ne a aikin alheri ba'a saɓo ba, koda wanda ya yi umarnin ya kasance daga cikin wanda ya wajaba a yi masa biyayya ne.
- Mai saɓo mai tauhidi an yi masa alkawarin narko da wuta, amma Allah zai iya gafarta masa.
- Halaccin sanya shugaba a cikin yaƙi, haka nan a halin tafiya.
Madogara
صحيح البخاري (5/ 161) (4340).
صحيح مسلم (3/ 1469) (1840).
إرشاد الساري لشرح صحيح البخاري (10/ 220).
Wannan hadisi a HadeethEnc.com