Tsallaka zuwa abin da ke ciki
Hadisai tare da sharhi

"Lallai Cewa Mala'ika Jibril ya o da Hoton Nana Aisha a cikin wani koren kyalle na Alhari ni sai ya ce: wannan ce Matarka ce a Duniya da Lahira"

عن عائشة رضي الله عنها ، أنَّ جبريل جاء بصورتها في خِرْقَة حَرير خضراء إلى النبي صلى الله عليه وسلم ، فقال: «هذه زوجتُك في الدنيا والآخرة».
An rawaito daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- "Lallai Cewa Mala'ika Jibril ya o da Hoton Nana Aisha a cikin wani koren kyalle na Alhari ni sai ya ce: wannan ce Matarka ce a Duniya da Lahira"
Al-Tirmithi Ya Rawaito shiDarajaIngantacce ne
Sharhi

"Lallai Cewa Mala'ika Jibril ya o da Hoton Nana Aisha a cikin wani koren kyalle, Abunda yake nufi zzuwa a Mafarki ba a hakikani ba, na Alhari ni sai ya ce: wannan ce Matarka ce a Duniya da Lahira"

Madogara

سنن الترمذي، محمد بن عيسى الترمذي، تحقيق وتعليق: أحمد محمد شاكر، ومحمد فؤاد عبد الباقي، وإبراهيم عطوة عوض، شركة مكتبة ومطبعة مصطفى البابي الحلبي، مصر، الطبعة: الثانية، 1395هـ، 1975م. مشكاة المصابيح، محمد ناصر الدين الألباني، نشر: المكتب الإسلامي، بيروت، الطبعة: الثالثة 1985م. تحفة الأحوذي بشرح جامع الترمذي، محمد عبد الرحمن بن عبد الرحيم المباركفورى، دار الكتب العلمية، بيروت.

Wannan hadisi a HadeethEnc.com
FALALOLIN IYALAN GIDAN ANNABI ALLAH YA YARDA DA SU

Kowane hadisi, daraja, sharhi da fa’ida a nan an nuna su daidai yadda HadeethEnc.com ke wallafa su, bisa sharuɗɗansa na sake wallafawa. Darajar ba ta ambaci wanda ya yanke hukuncin ba. Fassarorin da sharhohin na mawallafansu ne, kuma wasu suna bayyana hukunce-hukunce; masu bitar Sabīl ba su duba su ba. Hadisin Larabci shi ne nassin. Tushe: HadeethEnc.com

"Lallai Cewa Mala'ika Jibril ya o da Hoton Nana Aisha a cikin wani koren kyalle na Alhari ni sai ya ce: wannan ce Matarka ce a Duniya da Lahira" · Hadisai tare da sharhi · Sabīl