Tsallaka zuwa abin da ke ciki
Hadisai tare da sharhi

"Kudin Kare Najasa ne, haka Sadakin Karuwa Najasa ne, kudin Mai Kaho ma Najasa ne"

عن رافع بن خديج رضي الله عنهما أن رسول الله صلى الله عليه وسلم قال: «ثمن الكلب خبيث، ومهر البغي خبيث، وكسب الحجام خبيث».
An rawaito daga Rafi'a Bn khadeej -Allah ya yarda da su- ya ce: Cewa Manzon Allah ya ce: "Kudin Kare Najasa ne, haka Sadakin Karuwa Najasa ne, kudin Mai Kaho ma Najasa ne"
Muslim ne ya rawaito shiDarajaIngantacce ne
Madogara

- صحيح مسلم، للإمام مسلم بن الحجاج، حققه ورقمه محمد فؤاد عبد الباقي، دار عالم الكتب - الرياض، الطبعة الأولى، 1417هـ. - الإلمام بشرح عمدة الأحكام، للشيخ إسماعيل الأنصاري -مطبعة السعادة- الطبعة الثانية، 1392ه. - تيسير العلام شرح عمدة الأحكام، عبد الله البسام، تحقيق محمد صبحي حسن حلاق، مكتبة الصحابة، الشارقة، الطبعة العاشرة، 1426ه.

Wannan hadisi a HadeethEnc.com
HUKUNCE-HUKUNCEN YIN MAGANI

Kowane hadisi, daraja, sharhi da fa’ida a nan an nuna su daidai yadda HadeethEnc.com ke wallafa su, bisa sharuɗɗansa na sake wallafawa. Darajar ba ta ambaci wanda ya yanke hukuncin ba. Fassarorin da sharhohin na mawallafansu ne, kuma wasu suna bayyana hukunce-hukunce; masu bitar Sabīl ba su duba su ba. Hadisin Larabci shi ne nassin. Tushe: HadeethEnc.com