Tsallaka zuwa abin da ke ciki
Hadisai tare da sharhi

Duk wanda ya 'yanda rabonsa na Bawan da sukai tarayya a cikinsa kuma yana da kuxin da zai iya cika ragowar kuxin sai a lissafa masa sauran rabon sauran ya biya don bawan ya 'yantu

عن عَبْدُ الله بن عمر رضي الله عنهما عن النبي صلى الله عليه وسلم قال: «مَن أَعْتَقَ شِرْكًا له في عَبْدٍ، فكان له مالٌ يَبْلُغُ ثَمَنَ العَبْدِ: قُوِّمَ عليه قِيمَةَ عَدْلٍ ، فأعطى شُرَكَاءَهُ حِصَصَهُمْ، وعَتَقَ عليه العَبْدُ ، وإلا فقد عَتَقَ منه ما عَتَقَ».
Daga Abdullahi Bn Umar -Allah ya yarda da su- daga Manzon Allah SAW ya ce: "Duk wanda ya 'yanda rabonsa na Bawan da sukai tarayya a cikinsa kuma yana da kuxin da zai iya cika ragowar kuxin sai a lissafa masa sauran rabon sauran ya biya don bawan ya 'yantu"
Bukhari da Muslim suka Rawaito shiDarajaIngantacce ne
Madogara

صحيح البخاري، تحقيق: محمد زهير بن ناصر الناصر، ط1، دار طوق النجاة (مصورة عن السلطانية بإضافة ترقيم: محمد فؤاد عبد الباقي)، 1422هـ. صحيح مسلم، تحقيق: محمد فؤاد عبد الباقي، دار إحياء التراث العربي، بيروت، 1423هـ. تيسير العلام شرح عمدة الأحكام للبسام، حققه وعلق عليه وخرج أحاديثه وصنع فهارسه: محمد صبحي بن حسن حلاق، ط10، مكتبة الصحابة، الأمارات - مكتبة التابعين، القاهرة، 1426هـ.

Wannan hadisi a HadeethEnc.com
BAYAR DA 'YANCI

Kowane hadisi, daraja, sharhi da fa’ida a nan an nuna su daidai yadda HadeethEnc.com ke wallafa su, bisa sharuɗɗansa na sake wallafawa. Darajar ba ta ambaci wanda ya yanke hukuncin ba. Fassarorin da sharhohin na mawallafansu ne, kuma wasu suna bayyana hukunce-hukunce; masu bitar Sabīl ba su duba su ba. Hadisin Larabci shi ne nassin. Tushe: HadeethEnc.com

Duk wanda ya 'yanda rabonsa na Bawan da sukai tarayya a cikinsa kuma yana da kuxin da zai iya cika ragowar kuxin sai a lissafa masa sauran rabon sauran ya biya don bawan ya 'yantu · Hadisai tare da sharhi · Sabīl