Mafificinku shi ne mafoficinku ga Ahalina baya na, ya ce sai Abdul-rahman Bn Auf ya sayar da Gona da Dubu Dari, sai ya rabata ga Matan Annabi SAW
عن أبي هريرة رضي الله عنه ، قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «خيرُكم خيركم لأهلي مِن بعدي». قال: فباع عبد الرحمن بن عوف حديقةً بأربع مائة ألف، فقسَّمها في أزواج النبي صلى الله عليه وسلم .
An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: "Mafificinku shi ne mafoficinku ga Ahalina baya na, ya ce sai Abdul-rahman Bn Auf ya sayar da Gona da Dubu Dari, sai ya rabata ga Matan Annabi SAW"
Ibnu Abi Asim ya rawaito shi - Al-Hakim Ya Rawaito shiDarajaHasan ne
Sharhi
Mafi Al-khairinku ya ku ya ku Sahabbai shi mafi Alkhairi ga Ahalina: matana da Iyalina da Makusantana bayan Mutuwa ta kuma hakika Sahabbai sunu karbi Wasiyyar Manzon Allah SAW sai suka karbe su da Karramawa da kuma kimantawa, daga cikin hakan shi cewa Abdul-Rahman -Allah ya yarda da shi- ya sayar da Gona dubu dari Hudu, sai ya rarrabata tsakanin Matan Annabi SAW
Madogara
السنة، لابن أبي عاصم، تحقيق: محمد ناصر الدين الألباني، نشر: المكتب الإسلامي – بيروت، الطبعة: الأولى، 1400ه.
المستدرك على الصحيحين، تحقيق: مصطفى عبد القادر عطا، نشر: دار الكتب العلمية – بيروت، لبنان، الطبعة: الأولى، 1411ه – 1990م.
فيض القدير شرح الجامع الصغير، للمناوي، المكتبة التجارية الكبرى – مصر، الطبعة: الأولى.
سلسلة الأحاديث الصحيحة وشيء من فقهها وفوائدها، تأليف محمد ناصر الدين الألباني، الناشر: مكتبة المعارف للنشر والتوزيع، الرياض، الطبعة: الأولى، لمكتبة المعارف.
Kowane hadisi, daraja, sharhi da fa’ida a nan an nuna su daidai yadda HadeethEnc.com ke wallafa su, bisa sharuɗɗansa na sake wallafawa. Darajar ba ta ambaci wanda ya yanke hukuncin ba. Fassarorin da sharhohin na mawallafansu ne, kuma wasu suna bayyana hukunce-hukunce; masu bitar Sabīl ba su duba su ba. Hadisin Larabci shi ne nassin. Tushe: HadeethEnc.com